Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:class

Discussion page of class

Glosbe's example sentences of class [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar class:
    1. Our class of 120 Gilead students came from every corner of the earth.
      A ajinmu, mu ɗalibai guda 120 ne daga ƙasashe dabam-dabam. [2]

    2. Rather, God determined that there would be a group, or class, of humans that would rule with Christ in heaven. —Rev.
      Maimakon haka, Allah ya ƙudurta cewa za a samu rukunin ’yan adam da za su yi sarauta tare da Kristi a sama.—R. Yoh. [3]

    3. They refuse to accept that Jehovah teaches his people through his faithful and discreet slave class of anointed Christians.
      Sun ƙi su yarda cewa Jehobah yana koya wa mutanensa ta wurin amintaccen bawansa mai hikima na shafaffun Kiristoci. [4]

    4. We will see in Chapter 5 that prior to 1935, it was thought that the “great multitude,” as described at Revelation 7:9, 10 in the King James Version, would include countless members of the churches of Christendom and that they would be made a secondary heavenly class as a reward for siding with Christ at the very end.
      A Babi na 5,za mu ga cewa kafin shekara ta 1935, an ɗauka cewa “taro mai-girma” da aka ambata a Ru’ya ta Yohanna 7:9, 10, ya ƙunshi membobin coci-cocin Kiristendam; kuma za a ba su ladar zama rukuni na biyu da za su je sama domin sun goyi bayan Kristi a lokacin ƙarshe. [5]

    5. So let’s talk about this class and find a way to overcome any problems you might be facing.”
      Bari mu tattauna game da inda ka faɗi mu ga yadda za mu magance dukan wata matsala da ka ke fuskanta.” [6]

    6. The members of the bride class are unyielding in their devotion.
      Wannan rukuni na amarya sun manne wa bautarsu. [7]

    7. 14 Before they make judgments respecting fellow believers, elders need to pray for the help of Jehovah’s spirit and depend on its guidance by consulting God’s Word and the publications of the faithful and discreet slave class. —Matt.
      14 Kafin dattawa su yi shari’a a kan wata matsala da ta taso, suna bukatar yin addu’a don samun ruhun Jehobah kuma su yi amfani da Kalmar Allah da kuma littattafan da suke bayyana Littafi Mai tsarki na bawan nan mai-aminci, mai-hikima.—Mat. [8]

    8. How does the slave class train appointed men?
      Ta yaya ajin bawa ke koyar da maza da aka naɗa? [9]

    9. 16 Helga, for instance, recalls that during her final year at school, the students in her class were comparing their personal goals.
      16 Alal misali, Helga ta tuna cewa a shekararta na karshe a makaranta, yawancin abokan ajinta suna magana game da makasudan da suka kafa. [10]

    10. A month later, the school vice-principal read a letter to the whole class praising Giselle for her honesty and commending her family for her good training and religious upbringing.
      Bayan wata ɗaya, mataimakin shugaban makarantar ya karanta wa dukan ’yan ajin Giselle wasiƙa da ke yabonta don gaskiyar da ta yi kuma ya yaba wa iyalinta da addininta domin reno mai kyau da suka yi mata. [11]

    11. They act as representatives of the faithful and discreet slave class, which has the responsibility of providing spiritual food and giving direction and impetus to the Kingdom-preaching work throughout the earth. —Matt.
      Sune wakilan ajin bawan nan mai aminci mai hikima da ke da hakkin yin tanadin abinci na ruhaniya da kuma ba da ja-gora da tabbatar da cewa aikin wa’azin Mulki a dukan duniya shi ne kan gaba.—Mat. [12]

    12. Jehovah, by his spirit, uses the faithful and discreet slave class to help us to understand his Word at the right time.
      Jehovah, ta wurin ruhunsa, yana amfani da bawan nan mai aminci mai hikima ya taimake mu mu fahimci Kalmarsa a lokacin da ya dace. [13]

    13. How have “the virgin companions” worked together with those of the bride class still on earth?
      Ta yaya “budurwai” na amarya suke aiki tare da shafaffu da suka rage a duniya? [14]

    14. When we heed Scriptural counsel from the faithful slave class, we show respect for Jehovah’s arrangement.
      Sa’ad da muka bi umurnin Nassi da bawa mai hikima yake bayarwa, muna nuna cewa muna daraja tsarin Jehobah. [15]

    15. 6:33) In April 1998, Paul and Stephany were invited to the 105th class of Gilead, and afterward they were assigned to serve in Malawi, Africa.
      6:33) An gayyaci Paul da Stephany su halarci aji na 105 na makarantar Gilead a watan Afrilu ta shekara ta 1998, kuma bayan haka an tura su hidima a ƙasar Malawi a Afirka. [16]

    16. However, each member of the slave class could contribute in some way to the growth of the spiritual nation.
      Amma, kowanne cikin rukunin bawan zai iya taimako a wata hanya ga ƙaruwar al’umma ta ruhaniya. [17]

    17. Even so, the slave class has been remarkably successful!
      Duk da haka, ajin bawan nan sun yi nasara sosai! [18]

    18. A class developed, known as the clergy, who reserved for themselves the privilege of preaching.
      Wani rukuni ya taso, da aka san da su limamai, waɗanda suka ajiye wa kansu gatar yin wa’azi. [19]

    19. (Proverbs 17:27) Is the son really going to be a failure because he is having trouble in one class?
      (Misalai 17:27) Da gaske ne ɗan ba zai yi nasara ba domin bai ci jarabawa ɗaya ba? [20]

    20. (Matthew 20:20-24; Mark 9:33-37; Luke 22:24-27) They too came from a rather class-conscious culture, that of first-century Judaism.
      (Matta 20:20-24; Markus 9:33-37; Luka 22:24-27) Su ma sun fito ne daga al’ada inda aka amince da matsayi, na addinin Yahudawa a ƙarni na farko. [21]

    21. At present, I clean a house and also conduct a class for new parents, teaching them to communicate with their children.”
      A yanzu, ina shara a wani gida kuma ina koya wa wasu sababbin iyaye yadda za su yi renon yaransu.” [22]

    22. The modern-day watchman class —the anointed remnant— and its companions should never hold back from preaching the good news of the Kingdom and warning people about the coming “great tribulation.” —Matthew 24:21.
      Bai kamata rukuni mai tsaro na zamani, wato, raguwar shafaffu da abokansu su daina wa’azin bishara na Mulkin da kuma yi wa mutane gargaɗi game da zuwan “ƙunci mai-girma” ba.—Matta 24:21. [23]

    23. While in elementary school, a Japanese girl named Ayumi made it her goal to witness to everyone in her class.
      Yayin da take makarantar firamare, wata yarinya ’yar Japan da sunanta Ayumi ta sa ya zama makasudinta ta yi wa kowa a cikin ajinta wa’azi. [24]

    24. To organize and give impetus to the work, a service director would be appointed for each class, or congregation, of Bible Students.
      An naɗa mai ja-gorar wa’azi a kowace ikilisiyar Ɗaliban Littafi Mai Tsarki don ya tsara da kuma ƙarfafa yin wa’azi. [25]

    25. (Revelation 14:6, 7, 14-16) The final members of the wheat class had to be located and “a great crowd” of other sheep gathered in. —Revelation 7:9; Matthew 13:24-30.
      (Ru’ya ta Yohanna 14:6, 7, 14-16) Ya kamata a nemi waɗanda suke cikin rukunin alkama na ƙarshe kuma a tattara “taro mai-girma” na waɗansu tumaki.—Ru’ya ta Yohanna 7:9; Matta 13:24-30. [26]


Retrieved July 6, 2019, 9:01 pm via glosbe (pid: 9153)