Evil began with a spirit creature who, though originally faithful to God, developed a desire to be worshiped.
Mugunta ta soma da wata halitta ta ruhu, wadda dā tana da aminci ga Allah, amma ta so a bauta mata.
A rebellious spirit creature, later identified as Satan the Devil, convinced Eve that it was not in her best interests to obey God.
Wani halittar ruhu ɗan tawaye, wanda daga baya aka san shi da Shaiɗan Iblis, ya hudubantar da Hauwa’u cewa idan ta yi biyayya ga Allah ba zai amfane ta ba.
Imagine how tiny and weak you would feel standing in the shadow of such a creature!
Ka yi tunanin yadda za ka kankance kuma yadda za ka kasala idan kana tsaye kusa da irin wannan dabbar!
But Jehovah did not send just any spirit creature.
Amma Jehobah bai aiko da kowace halittar ruhu ba.
And after his death, God resurrected Jesus to life in heaven as a powerful, immortal spirit creature.
Bayan mutuwarsa kuwa, Allah ya tashe Yesu zuwa rai cikin sama kamar halittan ruhu mai-iko, mara mutuwa.
FOR centuries, many people thought of the Devil as a horned, cloven-hoofed creature clad in red and using a pitchfork to cast wicked humans into a fiery hell.
TUN ƙarnuka da yawa, yawancin mutane sun ɗauka cewa Shaiɗan yana da ƙaho, yana da kofato a kafa, yana sanye da jar riga, kuma yana amfani da tebur mai haƙora wajen jefa mugayen mutane cikin wuta.
(1 Corinthians 8:6; Psalm 83:18) Jesus was created by God; he is “the firstborn of every creature,” says the Catholic Douay Version of the Bible at Colossians 1:15.
(1 Korinthiyawa 8:6; Zabura 83:18) Allah ne ya halicci Yesu; shi ne “ɗan fari gaban kowane halitta,” in ji Littafi Mai-Tsarki a Kolossiyawa 1:15.
21 The Bible also refers to another kind of resurrection, one to life as a spirit creature in heaven.
21 Littafi Mai Tsarki ya kwatanta wani irin tashin matattu zuwa rayuwa ta ruhu a sama.
But you may wonder, ‘How was it possible for a spirit creature to be born as a human?’
Amma za ka yi mamaki, ‘Ta yaya zai yiwu a haifi halittar ruhu a mutum?’
16 God also fulfilled this promise: “I shall certainly conclude a covenant in that day in connection with the wild beast of the field and with the flying creature of the heavens and the creeping thing of the ground, and the bow and the sword and war I shall break out of the land, and I will make them lie down in security.”
16 Allah ya kuma cika wannan alkawarin: “A waccan rana zan yi alkawari da namomin jeji, da tsuntsaye, da abubuwa masu rarrafe saboda Isra’ila. Zan kuma kakkarya baka da takobi, in kuma sa yaƙi ya ƙare a ƙasar, sa’an nan za su yi zamansu lami lafiya.”
(Ezekiel 1:4-10) That choice is apt, for even the domesticated bull is a huge and powerful creature.
(Ezekiel 1:4-10) Zaben nan ya dace, domin bijimi na gida ma yana da girma kuma dabba ne mai karfi.
The same reference work says: “In Mesopotamia, cuneiform lists mention the creature [the camel] and several seals depict it, indicating that the animal may have reached Mesopotamia by the beginning of the second millennium,” that is, by Abraham’s time.
Wannan aikin bincike ya ce: “A Mesopotamiya, tsarin allon laka ya ambata dabbar nan [raƙumi] da kuma alamomi da yawa da sun nuna hakan, hakan ya kuma nuna cewa mai yiwuwa dabbar ta kai Mesopotamiya a misalin shekaru 4,000 da suka shige,” wato a zamanin Ibrahim.
They came upon the human family when our first parents rebelled and became lawless, spurred on by the rebellious spirit creature who became Satan the Devil.
Rashin adalci ya soma ne a lokacin da Shaiɗan Iblis ya rinjayi iyayenmu na fari suka yi tawaye kuma suka zama marasa adalci.
Before he lived as a man on earth, Jesus lived in heaven as a mighty spirit creature.
Kafin Yesu ya zo duniya a matsayin mutum, ya yi rayuwa a sama a matsayin halittan ruhu mai iko.
Although there is no way to determine exactly what kind of sea creature was involved, it has been observed that there are sharks in the Mediterranean large enough to swallow a man whole.
Ko da yake babu yadda za a san ko wace irin halitta ce wannan, amma an lura cewa akwai manya-manyan kifaye a Bahar Maliya da za su iya haɗiye mutum ɗungum.
By him you “have life” itself; you can “move,” act as a sentient creature; and you now “exist” and can think about or plan for the future, including permanent life.
Domin a gare shi ne kake “rayuwa”; kake iya “motsi,” na mai rai; kuma ka “kasance” har ma kana iya yin tunani ko shiri don nan gaba, har ma na rai madawwami.
His very first creation was the spirit creature known as “the Word” because he was the Spokesman for Jehovah.
Halittarsa ta fari shi ne halittar ruhu da aka kira “kalma” domin shi ne Kakakin Jehobah.
This spirit creature, who became known as Satan the Devil, wanted others to worship him.
Wannan halittar ruhu, da ya zama Shaiɗan Iblis ya so wasu su bauta masa.
Though he has the same life pattern that he had before dying, he is raised up as a new creature with a spirit body able to live in heaven.
Ko da yake yana da jiki kamar wanda yake da shi kafin ya mutu, an tashe shi sabuwar halitta da jiki na ruhu da zai iya zama a sama.
In fact, for a spirit creature to have the audacity to challenge Jehovah’s sovereignty and set himself up as a rival god is the epitome of pride and presumptuousness.
Hakika, wannan halittar ruhu ya ƙalubalanci sarautar Jehobah kuma ya mai da kansa alla don mutane su bauta masa maimakon su bauta wa Jehobah.
So faith is essential if we are to fulfill the highest, noblest purpose of any intelligent creature: to draw close to and glorify our heavenly Father, Jehovah.
Saboda haka, muna bukatar bangaskiya don mu yi rayuwa cikin jituwa da nufin Jehobah ga mala’iku da kuma ’yan Adam, wato mu ɗaukaka da kuma kusace shi.
They were to pour the blood on the ground —in effect, returning the creature’s life to God.
Za su zub da jinin a ƙasa—wato, suna mai da ran halittar ga Allah.
Pummeled by dust storms and baked by a hostile sun, the brooding ruins sit in austere silence that is broken only by the occasional howl of a nocturnal creature.
Ƙura da kuma zafi ne kaɗai ake yi a wannan kangon, kuma ba za ka ji ƙarar kome ba sai dai kukan tsuntsaye da dabbobi.
(Psalm 68:11; 110:3) A human is a weak creature, though, compared with an angel.
(Zabura 68:11; 110:3) Mutum halitta ne marar karfi, idan aka gwada shi da mala’ika.
Jehovah made the earth for a purpose, as he stated to the first human pair: “Be fruitful and become many and fill the earth . . . , have in subjection the fish of the sea and the flying creatures of the heavens and every living creature that is moving upon the earth.”
Jehovah yana da dalilin da ya sa ya yi duniya, yadda ya gaya wa mutane biyu na fari: “Ku yalwata da ’ya’ya, ku riɓu, ku mamaye duniya . . . ku yi mulkin kifaye na teku, da tsuntsaye na sarari, da kowane abu mai-rai wanda ke rarrafe a ƙasa.”
0