Noun
- (by God, especially inanimate) halitta, taliki; (animal only) dabba. <> (countable) A creature is an animal, especially a created (mythical) nonhuman.
- Those creatures only come out at night. <> Wad'ancan halittun da daddare kawai su ke fitowa.
- We are all God's creatures. <> Mu duka halicce-haliccen Allah ne.
- Babu wani halitta a doron qasa sai wanda tanadinsa tabbatace ne daga Allah. = Kuma bãbu wata dabba a cikin ƙasa fãce ga Allah arzikinta yake <> And there is no creature on earth but that upon Allah is its provision --Qur'an 11:6
Translation of creature (by Oxford University Press)
- hàlittā̀, tālìkī
- yesterday I saw the most beautiful creature (girl) <> jiyà nā ga wata hàlittā̀ kyàkkyāwā
- we are all God's creatures <> mū dukà hàlìcce-hàlìccen Allàh nē
- animals only <> dabbā̀