Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:priorities2

Discussion page of priorities2

Hello! Connected successfully 520 categories

2 GlosbeTODOen category members: priorities

Glosbe's example sentences of priorities [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar priorities:
    1. (Romans 14:7, 8) In setting priorities, we therefore apply Paul’s counsel: “Quit being fashioned after this system of things, but be transformed by making your mind over, that you may prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God.”
      (Romawa 14:7, 8) A wurin kafa abubuwa da suka fi muhimmanci, ya kamata mu bi umurnin Bulus: “Kada ku biye wa zamanin nan, amma ku bar halinku ya sake ta wurin sabunta hankalinku ɗungum, don ku tabbatar da abin da Allah ke so, wato nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma.” [2]

    2. • Haggai and Zechariah offer us what lesson about priorities?
      • Waɗanne darussa ne littafin Haggai da Zechariah suka koya mana game da abubuwan da suka fi muhimmanci? [3]

    3. • How can hope along with faith give a Christian the courage to set sound priorities in life?
      • Ta yaya bege tare da bangaskiya za su sa Kirista ya kasance da gaba gaɗi don ya kafa abubuwa masu kyau da suka fi muhimmanci a rayuwa? [4]

    4. Elijah’s clarion call to stop limping can help us to reexamine our own priorities and worship.
      Kira da Iliya ya yi su daina yawo da hankalinsu zai iya taimakonmu mu sake bincika abubuwa masu muhimmanci a rayuwarmu da kuma bautarmu. [5]

    5. 8 Having a sense of urgency also involves setting priorities.
      8 Kasancewa da azancin gaggawa yana kuma nufin cewa za mu fara yin abubuwan da suka fi muhimmanci. [6]

    6. (Mark 4:18, 19) Consider how Jesus helped his disciples to adjust their priorities.
      4:18, 19) Ka yi la’akari da yadda Yesu ya taimaka wa almajiransa su daidaita abin da ya fi muhimmanci a gare su. [7]

    7. Since the Bible urges Christians “to follow [Jesus’] steps closely,” Christians today have clear guidance when it comes to setting priorities in their efforts to help others.
      Tun da yake Littafi Mai Tsarki ya aririci Kiristoci su “bi sawun” Yesu, Kiristoci a yau suna da ja-gora sarai game da kafa abubuwa da suka fi muhimmanci wajen taimakon wasu. [8]

    8. 11 Since teaching is not in every instance mentioned first, is noting the above sequence reading too much into the matter of priorities or the motives involved?
      11 Tun da ba a kowane misali ba ne aka ambaci koyarwa da farko, jeri na saman nan yana yawan sa muhimmanci akan batun abin da ya fi fifiko ko kuma muradin yin hakan? [9]

    9. 4 Christians living in the first century had to put forth effort to maintain their spiritual priorities.
      4 Kiristoci a ƙarni na farko sun yi aiki tuƙuru don su saka hidimar Allah farko a rayuwarsu. [10]

    10. Says Essly: “Several of my Christian friends pursued these things, and I noticed that for them, spiritual goals were no longer high priorities.
      Essly ta ce: “Na san wasu abokaina Kiristoci da suka biɗi waɗannan abubuwa, kuma na lura cewa sun daina mai da hankali ga ayyukan da suka shafi bautarmu. [11]

    11. Set appropriate priorities, have realistic expectations, daily make room for some quiet time, enjoy God’s creation, keep a sense of humor, and get regular exercise and enough sleep. —w16.12, pp.
      Ka sa abubuwan da suka fi muhimmanci a kan gaba. Ka kasance da ra’ayin da ya dace. Ka keɓe lokacin hutawa a kowace rana. Ka more abubuwan da Jehobah ya halitta. Ka zama mai fara’a. [12]

    12. Having photos of your marriage mate and children around the workplace will serve as a visual reminder to you and to others that you have priorities.
      Idan ka ajiye hoton matarka da na yaranka a wajen aikinka, hakan zai tuna maka da kuma wasu cewa kana son iyalinka. [13]

    13. First, establish priorities, giving attention to “the more important things,” including the teaching and training of your children.
      Na farko, ka kafa muhimman abubuwa, kana mai da hankali ga “mafifitan al’amura,” haɗe da koyar da kuma renon yaranka. [14]

    14. 19 As we have considered, the priorities we set in life can tell us much about the condition of our heart.
      19 Kamar yadda muka tattauna, abubuwa da muka saka kan gaba a rayuwa suna nuna abin da ke cikin zuciyarmu. [15]

    15. I want you to determine how I should spend my time, what my priorities should be, and how I should use my resources and talents.’
      Ka tsara mini yadda zan yi amfani da lokacina, ka nuna mini abubuwan da zan sa a kan gaba a rayuwa da kuma yadda zan yi amfani da baiwata da dukiyata.’ [16]

    16. 8 In addition to calming us down, God’s spirit can draw our attention to key scriptures that will help us to keep our spiritual priorities.
      8 Ruhun Allah zai iya kwantar mana da hankali, ƙari ga haka, zai iya sa mu tuna nassosin da za su iya taimaka mana mu fahimci abubuwan da suka fi muhimmanci a rayuwa. [17]

    17. Yes, if we have the wrong priorities.
      Hakika, idan makasudinmu ba su da kyau. [18]

    18. Take some time to examine your motives and priorities by reflecting on the following questions:
      Ka keɓe lokaci don ka bincika muradinka da abubuwan da suke fi maka muhimmanci ta yin tunani a kan waɗannan tambayoyin: [19]

    19. Resistance to our preaching work should not cause us to shift our priorities from “seeking first the kingdom” to seeking first our own interests. —Matthew 6:33.
      Bai kamata hamayya ga aikinmu na wa’azi ya sa mu canja zaɓin da muka yi na “fara biɗan mulkin” zuwa biɗar abubuwan da muke so.—Matta 6:33. [20]

    20. We Must Set Priorities
      Dole Mu Tsara Abubuwa da Suka Fi Muhimmanci [21]

    21. Today, wise parents cultivate similar priorities as they bring their children up in this spiritually impoverished world.
      Abin da iyaye da yawa a yau suka fi mai da wa hankali ke nan a wannan duniyar da babu ruwan yawancin mutane da Allah. [22]

    22. What helped Andrew, Peter, James, and John to adjust their priorities regarding sharing in the preaching work and making a living?
      Mene ne ya taimaki Andarawus da Bitrus da Yaƙub da kuma Yohanna su tsai da shawara game da aikin da ya fi muhimmanci? [23]

    23. Take some time to make an honest appraisal of your motives and priorities.
      Ka ɗauki lokaci don ka bincika muradinka da abubuwa da suka fi muhimmanci a rayuwarka. [24]

    24. Now number the list according to what you believe to be your spouse’s priorities.
      Yanzu ka lissafa su bisa ga abin da kake ganin shi ne ya fi muhimmanci ga abokiyar aurenka.
      [25]

Retrieved March 6, 2021, 1:07 am via glosbe (pid: 15598)

priorities2

Glosbe's example sentences of priorities2 [26]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar priorities2:
    1. (Romans 14:7, 8) In setting priorities, we therefore apply Paul’s counsel: “Quit being fashioned after this system of things, but be transformed by making your mind over, that you may prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God.”
      (Romawa 14:7, 8) A wurin kafa abubuwa da suka fi muhimmanci, ya kamata mu bi umurnin Bulus: “Kada ku biye wa zamanin nan, amma ku bar halinku ya sake ta wurin sabunta hankalinku ɗungum, don ku tabbatar da abin da Allah ke so, wato nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma.” [27]

    2. • Haggai and Zechariah offer us what lesson about priorities?
      • Waɗanne darussa ne littafin Haggai da Zechariah suka koya mana game da abubuwan da suka fi muhimmanci? [28]

    3. • How can hope along with faith give a Christian the courage to set sound priorities in life?
      • Ta yaya bege tare da bangaskiya za su sa Kirista ya kasance da gaba gaɗi don ya kafa abubuwa masu kyau da suka fi muhimmanci a rayuwa? [29]

    4. Elijah’s clarion call to stop limping can help us to reexamine our own priorities and worship.
      Kira da Iliya ya yi su daina yawo da hankalinsu zai iya taimakonmu mu sake bincika abubuwa masu muhimmanci a rayuwarmu da kuma bautarmu. [30]

    5. 8 Having a sense of urgency also involves setting priorities.
      8 Kasancewa da azancin gaggawa yana kuma nufin cewa za mu fara yin abubuwan da suka fi muhimmanci. [31]

    6. (Mark 4:18, 19) Consider how Jesus helped his disciples to adjust their priorities.
      4:18, 19) Ka yi la’akari da yadda Yesu ya taimaka wa almajiransa su daidaita abin da ya fi muhimmanci a gare su. [32]

    7. Since the Bible urges Christians “to follow [Jesus’] steps closely,” Christians today have clear guidance when it comes to setting priorities in their efforts to help others.
      Tun da yake Littafi Mai Tsarki ya aririci Kiristoci su “bi sawun” Yesu, Kiristoci a yau suna da ja-gora sarai game da kafa abubuwa da suka fi muhimmanci wajen taimakon wasu. [33]

    8. 11 Since teaching is not in every instance mentioned first, is noting the above sequence reading too much into the matter of priorities or the motives involved?
      11 Tun da ba a kowane misali ba ne aka ambaci koyarwa da farko, jeri na saman nan yana yawan sa muhimmanci akan batun abin da ya fi fifiko ko kuma muradin yin hakan? [34]

    9. 4 Christians living in the first century had to put forth effort to maintain their spiritual priorities.
      4 Kiristoci a ƙarni na farko sun yi aiki tuƙuru don su saka hidimar Allah farko a rayuwarsu. [35]

    10. Says Essly: “Several of my Christian friends pursued these things, and I noticed that for them, spiritual goals were no longer high priorities.
      Essly ta ce: “Na san wasu abokaina Kiristoci da suka biɗi waɗannan abubuwa, kuma na lura cewa sun daina mai da hankali ga ayyukan da suka shafi bautarmu. [36]

    11. Set appropriate priorities, have realistic expectations, daily make room for some quiet time, enjoy God’s creation, keep a sense of humor, and get regular exercise and enough sleep. —w16.12, pp.
      Ka sa abubuwan da suka fi muhimmanci a kan gaba. Ka kasance da ra’ayin da ya dace. Ka keɓe lokacin hutawa a kowace rana. Ka more abubuwan da Jehobah ya halitta. Ka zama mai fara’a. [37]

    12. Having photos of your marriage mate and children around the workplace will serve as a visual reminder to you and to others that you have priorities.
      Idan ka ajiye hoton matarka da na yaranka a wajen aikinka, hakan zai tuna maka da kuma wasu cewa kana son iyalinka. [38]

    13. First, establish priorities, giving attention to “the more important things,” including the teaching and training of your children.
      Na farko, ka kafa muhimman abubuwa, kana mai da hankali ga “mafifitan al’amura,” haɗe da koyar da kuma renon yaranka. [39]

    14. 19 As we have considered, the priorities we set in life can tell us much about the condition of our heart.
      19 Kamar yadda muka tattauna, abubuwa da muka saka kan gaba a rayuwa suna nuna abin da ke cikin zuciyarmu. [40]

    15. I want you to determine how I should spend my time, what my priorities should be, and how I should use my resources and talents.’
      Ka tsara mini yadda zan yi amfani da lokacina, ka nuna mini abubuwan da zan sa a kan gaba a rayuwa da kuma yadda zan yi amfani da baiwata da dukiyata.’ [41]

    16. 8 In addition to calming us down, God’s spirit can draw our attention to key scriptures that will help us to keep our spiritual priorities.
      8 Ruhun Allah zai iya kwantar mana da hankali, ƙari ga haka, zai iya sa mu tuna nassosin da za su iya taimaka mana mu fahimci abubuwan da suka fi muhimmanci a rayuwa. [42]

    17. Yes, if we have the wrong priorities.
      Hakika, idan makasudinmu ba su da kyau. [43]

    18. Take some time to examine your motives and priorities by reflecting on the following questions:
      Ka keɓe lokaci don ka bincika muradinka da abubuwan da suke fi maka muhimmanci ta yin tunani a kan waɗannan tambayoyin: [44]

    19. Resistance to our preaching work should not cause us to shift our priorities from “seeking first the kingdom” to seeking first our own interests. —Matthew 6:33.
      Bai kamata hamayya ga aikinmu na wa’azi ya sa mu canja zaɓin da muka yi na “fara biɗan mulkin” zuwa biɗar abubuwan da muke so.—Matta 6:33. [45]

    20. We Must Set Priorities
      Dole Mu Tsara Abubuwa da Suka Fi Muhimmanci [46]

    21. Today, wise parents cultivate similar priorities as they bring their children up in this spiritually impoverished world.
      Abin da iyaye da yawa a yau suka fi mai da wa hankali ke nan a wannan duniyar da babu ruwan yawancin mutane da Allah. [47]

    22. What helped Andrew, Peter, James, and John to adjust their priorities regarding sharing in the preaching work and making a living?
      Mene ne ya taimaki Andarawus da Bitrus da Yaƙub da kuma Yohanna su tsai da shawara game da aikin da ya fi muhimmanci? [48]

    23. Take some time to make an honest appraisal of your motives and priorities.
      Ka ɗauki lokaci don ka bincika muradinka da abubuwa da suka fi muhimmanci a rayuwarka. [49]

    24. Now number the list according to what you believe to be your spouse’s priorities.
      Yanzu ka lissafa su bisa ga abin da kake ganin shi ne ya fi muhimmanci ga abokiyar aurenka. [50]

    25. You can see, then, why setting priorities is important. —Eph.
      Shi ya sa, yake da kyau a kafa abubuwa da suka fi muhimmanci a rayuwa.—Afis. [51]

Retrieved March 6, 2021, 1:07 am via glosbe (pid: 15598)

(Romans 14:7, 8) In setting priorities, we therefore apply Paul’s counsel: “Quit being fashioned after this system of things, but be transformed by making your mind over, that you may prove to yourselves the good and acceptable and perfect will of God.”

(Romawa 14:7, 8) A wurin kafa abubuwa da suka fi muhimmanci, ya kamata mu bi umurnin Bulus: “Kada ku biye wa zamanin nan, amma ku bar halinku ya sake ta wurin sabunta hankalinku ɗungum, don ku tabbatar da abin da Allah ke so, wato nufinsa kyakkyawa, abin karɓa, cikakke kuma.”

• Haggai and Zechariah offer us what lesson about priorities?

• Waɗanne darussa ne littafin Haggai da Zechariah suka koya mana game da abubuwan da suka fi muhimmanci?

• How can hope along with faith give a Christian the courage to set sound priorities in life?

• Ta yaya bege tare da bangaskiya za su sa Kirista ya kasance da gaba gaɗi don ya kafa abubuwa masu kyau da suka fi muhimmanci a rayuwa?

Elijah’s clarion call to stop limping can help us to reexamine our own priorities and worship.

Kira da Iliya ya yi su daina yawo da hankalinsu zai iya taimakonmu mu sake bincika abubuwa masu muhimmanci a rayuwarmu da kuma bautarmu.

8 Having a sense of urgency also involves setting priorities.

8 Kasancewa da azancin gaggawa yana kuma nufin cewa za mu fara yin abubuwan da suka fi muhimmanci.

(Mark 4:18, 19) Consider how Jesus helped his disciples to adjust their priorities.

4:18, 19) Ka yi la’akari da yadda Yesu ya taimaka wa almajiransa su daidaita abin da ya fi muhimmanci a gare su.

Since the Bible urges Christians “to follow [Jesus’] steps closely,” Christians today have clear guidance when it comes to setting priorities in their efforts to help others.

Tun da yake Littafi Mai Tsarki ya aririci Kiristoci su “bi sawun” Yesu, Kiristoci a yau suna da ja-gora sarai game da kafa abubuwa da suka fi muhimmanci wajen taimakon wasu.

11 Since teaching is not in every instance mentioned first, is noting the above sequence reading too much into the matter of priorities or the motives involved?

11 Tun da ba a kowane misali ba ne aka ambaci koyarwa da farko, jeri na saman nan yana yawan sa muhimmanci akan batun abin da ya fi fifiko ko kuma muradin yin hakan?

4 Christians living in the first century had to put forth effort to maintain their spiritual priorities.

4 Kiristoci a ƙarni na farko sun yi aiki tuƙuru don su saka hidimar Allah farko a rayuwarsu.

Says Essly: “Several of my Christian friends pursued these things, and I noticed that for them, spiritual goals were no longer high priorities.

Essly ta ce: “Na san wasu abokaina Kiristoci da suka biɗi waɗannan abubuwa, kuma na lura cewa sun daina mai da hankali ga ayyukan da suka shafi bautarmu.

Set appropriate priorities, have realistic expectations, daily make room for some quiet time, enjoy God’s creation, keep a sense of humor, and get regular exercise and enough sleep. —w16.12, pp.

Ka sa abubuwan da suka fi muhimmanci a kan gaba. Ka kasance da ra’ayin da ya dace. Ka keɓe lokacin hutawa a kowace rana. Ka more abubuwan da Jehobah ya halitta. Ka zama mai fara’a.

Having photos of your marriage mate and children around the workplace will serve as a visual reminder to you and to others that you have priorities.

Idan ka ajiye hoton matarka da na yaranka a wajen aikinka, hakan zai tuna maka da kuma wasu cewa kana son iyalinka.

First, establish priorities, giving attention to “the more important things,” including the teaching and training of your children.

Na farko, ka kafa muhimman abubuwa, kana mai da hankali ga “mafifitan al’amura,” haɗe da koyar da kuma renon yaranka.

19 As we have considered, the priorities we set in life can tell us much about the condition of our heart.

19 Kamar yadda muka tattauna, abubuwa da muka saka kan gaba a rayuwa suna nuna abin da ke cikin zuciyarmu.

I want you to determine how I should spend my time, what my priorities should be, and how I should use my resources and talents.’

Ka tsara mini yadda zan yi amfani da lokacina, ka nuna mini abubuwan da zan sa a kan gaba a rayuwa da kuma yadda zan yi amfani da baiwata da dukiyata.’

8 In addition to calming us down, God’s spirit can draw our attention to key scriptures that will help us to keep our spiritual priorities.

8 Ruhun Allah zai iya kwantar mana da hankali, ƙari ga haka, zai iya sa mu tuna nassosin da za su iya taimaka mana mu fahimci abubuwan da suka fi muhimmanci a rayuwa.

Yes, if we have the wrong priorities.

Hakika, idan makasudinmu ba su da kyau.

Take some time to examine your motives and priorities by reflecting on the following questions:

Ka keɓe lokaci don ka bincika muradinka da abubuwan da suke fi maka muhimmanci ta yin tunani a kan waɗannan tambayoyin:

Resistance to our preaching work should not cause us to shift our priorities from “seeking first the kingdom” to seeking first our own interests. —Matthew 6:33.

Bai kamata hamayya ga aikinmu na wa’azi ya sa mu canja zaɓin da muka yi na “fara biɗan mulkin” zuwa biɗar abubuwan da muke so.—Matta 6:33.

We Must Set Priorities

Dole Mu Tsara Abubuwa da Suka Fi Muhimmanci

Today, wise parents cultivate similar priorities as they bring their children up in this spiritually impoverished world.

Abin da iyaye da yawa a yau suka fi mai da wa hankali ke nan a wannan duniyar da babu ruwan yawancin mutane da Allah.

What helped Andrew, Peter, James, and John to adjust their priorities regarding sharing in the preaching work and making a living?

Mene ne ya taimaki Andarawus da Bitrus da Yaƙub da kuma Yohanna su tsai da shawara game da aikin da ya fi muhimmanci?

Take some time to make an honest appraisal of your motives and priorities.

Ka ɗauki lokaci don ka bincika muradinka da abubuwa da suka fi muhimmanci a rayuwarka.

Now number the list according to what you believe to be your spouse’s priorities.

Yanzu ka lissafa su bisa ga abin da kake ganin shi ne ya fi muhimmanci ga abokiyar aurenka.

You can see, then, why setting priorities is important. —Eph.

Shi ya sa, yake da kyau a kafa abubuwa da suka fi muhimmanci a rayuwa.—Afis.

LOAD MORE

<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-9102863857170776200" aria-label="Example menu"></button>

• Haggai and Zechariah offer us what lesson about priorities?

• Waɗanne darussa ne littafin Haggai da Zechariah suka koya mana game da abubuwan da suka fi muhimmanci?
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-8979226070796802026" aria-label="Example menu"></button>

• How can hope along with faith give a Christian the courage to set sound priorities in life?

• Ta yaya bege tare da bangaskiya za su sa Kirista ya kasance da gaba gaɗi don ya kafa abubuwa masu kyau da suka fi muhimmanci a rayuwa?
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-8698793977797747374" aria-label="Example menu"></button>

Elijah’s clarion call to stop limping can help us to reexamine our own priorities and worship.

Kira da Iliya ya yi su daina yawo da hankalinsu zai iya taimakonmu mu sake bincika abubuwa masu muhimmanci a rayuwarmu da kuma bautarmu.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-8520972534552914363" aria-label="Example menu"></button>

8 Having a sense of urgency also involves setting priorities.

8 Kasancewa da azancin gaggawa yana kuma nufin cewa za mu fara yin abubuwan da suka fi muhimmanci.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-8448354613349713784" aria-label="Example menu"></button>

(Mark 4:18, 19) Consider how Jesus helped his disciples to adjust their priorities.

4:18, 19) Ka yi la’akari da yadda Yesu ya taimaka wa almajiransa su daidaita abin da ya fi muhimmanci a gare su.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-8232779018118236428" aria-label="Example menu"></button>

Since the Bible urges Christians “to follow [Jesus’] steps closely,” Christians today have clear guidance when it comes to setting priorities in their efforts to help others.

Tun da yake Littafi Mai Tsarki ya aririci Kiristoci su “bi sawun” Yesu, Kiristoci a yau suna da ja-gora sarai game da kafa abubuwa da suka fi muhimmanci wajen taimakon wasu.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-8223722182225985996" aria-label="Example menu"></button>

11 Since teaching is not in every instance mentioned first, is noting the above sequence reading too much into the matter of priorities or the motives involved?

11 Tun da ba a kowane misali ba ne aka ambaci koyarwa da farko, jeri na saman nan yana yawan sa muhimmanci akan batun abin da ya fi fifiko ko kuma muradin yin hakan?
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-8218317596157703073" aria-label="Example menu"></button>

4 Christians living in the first century had to put forth effort to maintain their spiritual priorities.

4 Kiristoci a ƙarni na farko sun yi aiki tuƙuru don su saka hidimar Allah farko a rayuwarsu.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-7942041589043865560" aria-label="Example menu"></button>

Says Essly: “Several of my Christian friends pursued these things, and I noticed that for them, spiritual goals were no longer high priorities.

Essly ta ce: “Na san wasu abokaina Kiristoci da suka biɗi waɗannan abubuwa, kuma na lura cewa sun daina mai da hankali ga ayyukan da suka shafi bautarmu.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-7879906584489953669" aria-label="Example menu"></button>

Set appropriate priorities, have realistic expectations, daily make room for some quiet time, enjoy God’s creation, keep a sense of humor, and get regular exercise and enough sleep. —w16.12, pp.

Ka sa abubuwan da suka fi muhimmanci a kan gaba. Ka kasance da ra’ayin da ya dace. Ka keɓe lokacin hutawa a kowace rana. Ka more abubuwan da Jehobah ya halitta. Ka zama mai fara’a.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-7667322119924628051" aria-label="Example menu"></button>

Having photos of your marriage mate and children around the workplace will serve as a visual reminder to you and to others that you have priorities.

Idan ka ajiye hoton matarka da na yaranka a wajen aikinka, hakan zai tuna maka da kuma wasu cewa kana son iyalinka.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-7418876909981590018" aria-label="Example menu"></button>

First, establish priorities, giving attention to “the more important things,” including the teaching and training of your children.

Na farko, ka kafa muhimman abubuwa, kana mai da hankali ga “mafifitan al’amura,” haɗe da koyar da kuma renon yaranka.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-7043052420632963203" aria-label="Example menu"></button>

19 As we have considered, the priorities we set in life can tell us much about the condition of our heart.

19 Kamar yadda muka tattauna, abubuwa da muka saka kan gaba a rayuwa suna nuna abin da ke cikin zuciyarmu.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-6703135218685331484" aria-label="Example menu"></button>

I want you to determine how I should spend my time, what my priorities should be, and how I should use my resources and talents.’

Ka tsara mini yadda zan yi amfani da lokacina, ka nuna mini abubuwan da zan sa a kan gaba a rayuwa da kuma yadda zan yi amfani da baiwata da dukiyata.’
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-6701567312604086145" aria-label="Example menu"></button>

8 In addition to calming us down, God’s spirit can draw our attention to key scriptures that will help us to keep our spiritual priorities.

8 Ruhun Allah zai iya kwantar mana da hankali, ƙari ga haka, zai iya sa mu tuna nassosin da za su iya taimaka mana mu fahimci abubuwan da suka fi muhimmanci a rayuwa.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-6550387313587626628" aria-label="Example menu"></button>

Yes, if we have the wrong priorities.

Hakika, idan makasudinmu ba su da kyau.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-6332928378167827827" aria-label="Example menu"></button>

Take some time to examine your motives and priorities by reflecting on the following questions:

Ka keɓe lokaci don ka bincika muradinka da abubuwan da suke fi maka muhimmanci ta yin tunani a kan waɗannan tambayoyin:
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-5964300870841871017" aria-label="Example menu"></button>

Resistance to our preaching work should not cause us to shift our priorities from “seeking first the kingdom” to seeking first our own interests. —Matthew 6:33.

Bai kamata hamayya ga aikinmu na wa’azi ya sa mu canja zaɓin da muka yi na “fara biɗan mulkin” zuwa biɗar abubuwan da muke so.—Matta 6:33.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-5921031478304174833" aria-label="Example menu"></button>

We Must Set Priorities

Dole Mu Tsara Abubuwa da Suka Fi Muhimmanci
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-5692171799413537722" aria-label="Example menu"></button>

Today, wise parents cultivate similar priorities as they bring their children up in this spiritually impoverished world.

Abin da iyaye da yawa a yau suka fi mai da wa hankali ke nan a wannan duniyar da babu ruwan yawancin mutane da Allah.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-5664174600157225294" aria-label="Example menu"></button>

What helped Andrew, Peter, James, and John to adjust their priorities regarding sharing in the preaching work and making a living?

Mene ne ya taimaki Andarawus da Bitrus da Yaƙub da kuma Yohanna su tsai da shawara game da aikin da ya fi muhimmanci?
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-5637372330299862750" aria-label="Example menu"></button>

Take some time to make an honest appraisal of your motives and priorities.

Ka ɗauki lokaci don ka bincika muradinka da abubuwa da suka fi muhimmanci a rayuwarka.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-5369279410358677601" aria-label="Example menu"></button>

Now number the list according to what you believe to be your spouse’s priorities.

Yanzu ka lissafa su bisa ga abin da kake ganin shi ne ya fi muhimmanci ga abokiyar aurenka.
              			
<button class="icon-dots-vertical tmem__item__menu" data-authorname="

" data-authorid="140708" data-translationId="-5308217339409421376" aria-label="Example menu"></button>

You can see, then, why setting priorities is important. —Eph.

Shi ya sa, yake da kyau a kafa abubuwa da suka fi muhimmanci a rayuwa.—Afis.
       		<button id="tmem__more" class="button-xs">LOAD MORE</button>