Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:reflection

Discussion page of reflection

Glosbe's example sentences of reflection [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar reflection:
    1. Questions for reflection:
      Tambayoyi don bimbini: [2]

    2. As we grow in our knowledge of Jehovah, his Son, and his Word, how vital that we make time for meaningful reflection!
      Yayin da muka ƙaru a saninmu na Jehovah, da Ɗansa, da kuma Kalmarsa, yana da muhimmanci mu ba da lokaci don yin bimbini mai ma’ana! [3]

    3. Of what value is such reflection unless we earnestly seek Jehovah’s help to correct any weakness that we detect?
      Tunanin nan yana da wani amfani ne idan ba mu nemi taimakon Jehovah ya gyara kowanne kumamanci da muka gano ba? [4]

    4. Of what is respect for the worldwide Christian congregation and its representatives a reflection?
      Sa’ad da muka daraja dukan ikilisiyar Kirista da kuma wakilanta, wanene muke girmamawa? [5]

    5. Our burning desire to help people get to know God is a reflection of Jehovah’s zeal.
      Kasancewa da himma wajen taimaka wa mutane su san Allah ya nuna cewa muna yin koyi da Jehobah. [6]

    6. What is the effect of this reflection?
      Menene sakamakon yin wannan bimbini? [7]

    7. When congregation elders meet, prayerful reflection and a yielding spirit promote unity
      Sa’ad da dattawan ikilisiya suka taru, yin tunani da ke bisa addu’a da kuma nuna sauƙin hali zai ɗaukaka haɗin kai [8]

    8. Deep spiritual information requires reflection before being absorbed and retained.
      Sani mai zurfi na ruhaniya yana bukatar bimbini kafin a fahimci kuma a riƙe. [9]

    9. Recall that this Son is a perfect reflection of his Father.
      Ka tuna cewa wannan Ɗan cikakken surar Ubansa ne. [10]

    10. This requires quiet reflection and prayer.
      Wannan yana bukatar bimbini da kuma addu’a. [11]

    11. Regarding the destruction of Jerusalem, Professor Stern, quoted above, notes that the archaeological remains “are a clear reflection of the biblical sources (2 Kings 25:8; 2 Chronicles 36:18-19) describing the destruction, burning, and collapse of houses and walls.”
      Game da halakar Urushalima, Farfesa Stern, da aka yi ƙaulinsa daga baya, ya lura cewa abubuwan da suka rage “hakika sun jitu da abin da Littafi Mai Tsarki suka faɗa a (2 Sarakuna 25:8; 2 Labarbaru 36:18, 19) game da halaka, ƙonawa, da rushewar gidaje da garu.” [12]

    12. THE apostle John’s statement found at 1 John 3:1 is truly worthy of our deep and appreciative reflection.
      MANZO YOHANNA ya karfafa mu a 1 Yohanna 3:1 cewa mu yi bimbini sosai a kan yadda Jehobah yake matukar kaunar mu. [13]

    13. “The texts and accounts offer the children material for private reflection and meditation,” said the clergyman.
      “Ayoyi da kuma labaran suna ba yara abin yin tunani da bimbini a kai,” in ji limamin. [14]

    14. While it may be true that a quiet moment of prayerlike reflection may relieve stress, much the same could be said about certain sounds of nature or even a back rub.
      Ko da yake lokacin bimbini kamar na yin addu’a yana iya sauƙaƙa wahala, haka yake ma idan mutum ya ji amon wani abu ko kuma an dafa masa hannu a kafaɗa. [15]

    15. 10 Spiritually bedarkened individuals cannot see Jehovah’s glory or its reflection from Jesus Christ, the Greater Moses.
      10 Mutane da suke cikin duhu ba za su iya ganin ɗaukakar Jehovah ko kuma walƙiyarta daga Yesu Kristi, Musa Mafi Girma ba. [16]

    16. Everything that Jesus said or did was a perfect reflection of his heavenly Father’s personality and ways.
      Dukan abin da Yesu ya ce ko ya yi, kwatanci ne na mutuntakar Ubansa na samaniya da kuma hanyoyinsa. [17]

    17. (Exodus 19:4-6) Yet, they were reluctant to gaze intently on the reflection of God’s glory.
      (Fitowa 19:4-6) Duk da haka, ba sa son su duba hasken ɗaukakar Jehobah. [18]

    18. Clean and dignified personal appearance is a reflection of our worship and often attracts attention.
      Tsabtace jikinmu da tufafinmu suna nuna irin bauta da muke yi kuma sau da yawa hakan yana sa mutane su ga cewa mun bambanta. [19]

    19. (1 Timothy 4:15) Such advancement is not self-promotion but a reflection of our determination to do God’s will unselfishly.
      (1 Timothawus 4:15) Irin wannan ci gaban ba na ɗaukaka kai ba ne, amma yana nuna ƙudurinmu ne na yin nufin Allah babu son kai. [20]

    20. Each of us has a conscience, a reflection of Jehovah’s sense of justice.
      Kowanne cikinmu yana da lamiri, nuni ne na shari’ar Jehovah. [21]

    21. However, are children really capable of carrying on “private reflection and meditation” on what they read from the Scriptures and of drawing correct conclusions?
      Amma, yara za su iya yin “bimbini na kansu” kuwa game da abin da suka karanta daga Nassosi kuma su kai ga kammalawar da ta dace? [22]

    22. For example, the Bible tells us about a man who was unable to find true spirituality through “private reflection and meditation.”
      Alal misali, Littafi Mai Tsarki ya gaya mana game da wani mutumin da ya kasa samun ruhaniya na gaskiya ta hanyar yin “bimbini na kansa.” [23]

    23. (Mark 10:13-16) However, as we read about and reflect on the living example of Jesus, let us keep ever in mind that in this Son we are seeing a clear reflection of his Father. —Hebrews 1:3.
      (Markus 10:13-16) Ko da yake, yayin da muke karatu game da shi kuma muke yin bimbini a kan misalin Yesu, bari mu rike a zuciyarmu cewa a cikin Dansa muna ganin kamanin Ubansa sosai.—Ibraniyawa 1:3. [24]


Retrieved November 5, 2020, 9:31 pm via glosbe (pid: 26884)