Glosbe's example sentences of surrounding [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar surrounding:
- Many literal-minded readers have pinpointed the exact spot where they believe that the battle will begin, and they have kept a nervous eye on events surrounding that region.
Waɗanda suka ga ya kamata a ɗauki abin da aka karanta a zahiri sun nuna wani wuri da suka gaskata cewa a nan za a fara yaƙin, kuma sun zuba idanu wurin suna lura da yadda abubuwa suke faruwa a wannan yanki. [2] - So effective was their campaign that the people of the surrounding nations began to fear Jehovah.
Sun yi wannan aikin a dukan ƙasar da kyau har mutane da ke al’ummai na kusa da su suka soma jin tsoron Jehobah. [3] - Another says that Abijah’s goodness was “conspicuous . . . , just as the stars are brightest when the sky is dark, and the cedars are most beautiful when surrounding trees are leafless.”
Wani kuma ya ce nufin kirkin Abijah “fitacce ne . . . , kamar yadda taurari suke haske sosai sa’ad da dare ya yi, da kuma yadda bishiyar al’ul take yin kyau sosai idan bishiyoyi da suka kewaye ta sun kaɗe ganyaye.” [4] - The two records of genealogy surrounding the account of the Flood —chapters 5 and 10— connect the entire human race with the first man, Adam, through Noah’s three sons.
Labaran tsararraki da ke game da lokacin Rigyawa—sura 5 da 10—ya haɗa dukan zuriyar mutane da na mutum na farko, Adamu ta wurin ’ya’ya uku na Nuhu. [5] - The prophet there apparently refers to going out “of Jerusalem to the surrounding Hinnom Valley (Gehenna), where human sacrifice was once practiced (Jer 7:31) and which eventually became the city’s refuse heap.”
Kamar dai a wannan aya, annabin yana maganar barin “Urushalima zuwa Kwarin Hinnom (Gehenna), inda ake hadayar mutane a dā, (Irm. 7:31) kuma inda daga baya ya zama wajen zuba shara.” [6] - These regulations protected them from being infected by harmful organisms and strengthened the barrier between them and the people of the surrounding nations.
Waɗannan dokoki sun sa kada abubuwa masu lahani su shafe su kuma su kafa mahani tsakaninsu da mutanen al’ummai da ke gewaye da su. [7] - They were able to flee the city and the surrounding area.
Sun samu zarafin fita daga birnin da kuma kewayensa. [8] - 16 After 537 B.C.E., many in the surrounding nations were astonished by the restoration of God’s servants to true worship in their homeland.
16 Bayan shekara ta 537 K.Z., al’ummai da yawa da suka kewaye su sun yi mamakin yadda Allah ya komar da bayinsa zuwa ga bauta ta gaskiya a ƙasarsu. [9] - The Bible book of First Samuel narrates exciting events surrounding that turning point in the history of the nation of Israel.
Littafin Sama’ila na Ɗaya ya bayyana aukuwa masu ban mamaki a lokaci na musamman a tarihin al’ummar Isra’ila. [10] - It is noteworthy that the nations surrounding Israel tended to mix worship with sex and fertility rites.
Abin lura ne cewa al’ummai da suka kewaye Isra’ila suna hada bauta da jima’i, bukukuwan ni’ima. [11] - 7. (a) When Israel was faithful to Jehovah, what effect did this have on surrounding nations?
7. (a) Sa’ad da Isra’ilawa suka yi biyayya ga Jehobah, ta yaya al’ummai da ke kewaye da su suka ji? [12] - * Together, the parents had to protect their boys from the vile influences surrounding them.
* Nuhu da matarsa suka yi ƙoƙarin kāre ’ya’yansu daga miyagun mutane da ke kewaye da su. [13] - Thus, the Israelites were taught not to take up the ways of the surrounding nations, not to adopt their religious customs and immoral life-styles.
Da haka, an koyar da Isra’ilawa cewa kada su bi hanyoyin al’umman da ke kewaye da su, kada su bi addinansu da kuma rayuwarsu ta lalata. [14] - 21 The catastrophe at Pompeii and Herculaneum and the events surrounding the destruction of Jerusalem, as well as the examples of the Flood of Noah’s day and of Lot, all illustrate the importance of taking warnings seriously.
21 Bala’in da ya sami Pompeii da Herculaneum da abubuwa da suke tattare da halakar Urushalima, har da misalan Rigyawan zamanin Nuhu da kuma Lutu, sun nuna muhimmancin saurarawa da kyau ga gargaɗi. [15] - • What challenge does the spiritual darkness surrounding us present?
• Wane ƙalubale ne duhu na ruhaniya da ya gewaye mu ke kawowa? [16] - You see, Israel was in the grip of a long struggle, a war between pure religion and false, between the worship of Jehovah God and the idolatry of the surrounding nations.
Ka gani, Isra’ila ta daɗe tana ƙoƙari ta yi zaɓi tsakanin bauta ta gaskiya da ta ƙarya, tsakanin bautar Jehobah Allah da bautar gumaka na al’umman da suka kewaye su. [17] - You see, Israel was in the grip of a long struggle, a war between pure religion and false, between the worship of Jehovah God and the idolatry of the surrounding nations.
Isra’ila ta daɗe tana ƙoƙari ta yi zaɓi tsakanin bauta ta gaskiya da ta ƙarya, tsakanin bautar Jehobah Allah da bautar gumaka na al’umman da suka kewaye su. [18] - * But they had a higher purpose —that of keeping the people in Jehovah’s favor, separate from the sinful practices of the debased nations surrounding them.
* Amma suna da ma’ana mai zurfi—domin mutanen su ci gaba da kasancewa da tagomashin Jehovah, a ware daga ayyukan zunubi na mugayen al’ummai da suka kewaye da su. [19] - The surrounding verses answer.
Ayoyin da ke kewaye sun ba da amsa. [20] - 6 The wind and waves surrounding Peter as he walked on the water might be compared to the trials and temptations we face in our life of dedication to God.
6 Za mu iya kwatanta rakuman ruwa da guguwar iska da Bitrus ya fuskanta sa’ad da yake tafiya a kan ruwa da matsaloli da kuma gwajin da muke fuskanta a matsayinmu na bayin Allah. [21] - 10 This emphasis on holiness was in stark contrast with the worship of the nations surrounding Israel.
10 Wannan nanaci a kan tsarkaka bambanci ne kwarai da bautar wasu al’ummai da suka kewaye Isra’ila. [22] - 17 From our review of the life of some of those who make up the “cloud of witnesses surrounding us,” it is clear that for us to run the race to the finish, we must have implicit faith in God and his promises.
17 Mun koyi darussa daga rayuwar waɗanda suke cikin ‘taron shaidu mai-girma da ke kewaye da mu’ cewa don mu kammala tseren, dole ne mu kasance da bangaskiya ga Allah sosai da kuma alkawuransa. [23] - And during the days before the Memorial, we are urged to read Bible accounts about the events surrounding Jesus’ death and resurrection.
Ban da haka, ’yan kwanaki kafin taron, ana ƙarfafa mu mu karanta abubuwan da suka faru kafin Yesu ya mutu da kuma bayan ya tashi daga mutuwa. [24] - Ezekiel 25:1–48:35 contains prophecies about the nations surrounding Israel and the deliverance of God’s people.
Ezekiel 25:1–48:35 suna ɗauke da annabce-annabce game da al’ummai da suka kewaye Isra’ila da kuma ceton mutanen Allah. [25] - The walls provided physical protection from invaders as well as elevated vantage points from which to watch the surrounding landscape.
Masu tsaro suna tsayawa a kan waɗannan garukan kuma daga wurin, suna iya ganin duka yankunan da ke kusa da birnin. [26]
- Many literal-minded readers have pinpointed the exact spot where they believe that the battle will begin, and they have kept a nervous eye on events surrounding that region.
Retrieved January 1, 2021, 8:37 pm via glosbe (pid: 19538)