Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

abarba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Pronunciation

Noun

àbàrbā f (possessed form àbàrbar̃)

  1. pineapple [1], a large green-and-brown fruit with yellow flesh. <> (i) wani irin tsiro mai dogwayen ganyaye kamar na kaba, kansu da tsini, gefe-gefensu da ƙayoyi, ya fi yi a wuri mai laima da yawa. (ii) 'ya'yan wannan tsiron, wanda yawanci bayansu kore ne kafin su nuna, amma sukan zama rawaya-rawaya in sun nuna; bayan itacen yana da ƙurzunu-ƙurzunu,sai an fere da wuƙa kafin a sha ko ci.
    Ranar Litinin kuma an dauko hoton manyan kayan marmari kamar wadannan manyan abarban da aake sayarwa a birnin. [2]
    Giant pineapples are also pictured for sale in the city on Monday. [3]