(Redirected from abarban)
Pronunciation
Audio (US) (file)
Noun
àbàrbā f (possessed form àbàrbar̃)
- pineapple [1], a large green-and-brown fruit with yellow flesh. <> (i) wani irin tsiro mai dogwayen ganyaye kamar na kaba, kansu da tsini, gefe-gefensu da ƙayoyi, ya fi yi a wuri mai laima da yawa. (ii) 'ya'yan wannan tsiron, wanda yawanci bayansu kore ne kafin su nuna, amma sukan zama rawaya-rawaya in sun nuna; bayan itacen yana da ƙurzunu-ƙurzunu,sai an fere da wuƙa kafin a sha ko ci.
-
Pineapple fruit
-
A farmer with a pineapple he has grown
-
Two slices of pineapple