Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

accent

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Pronunciation

noun
verb

Noun

Singular
accent

Plural
accents

  1. (countable) An accent is the particular way that somebody's speech sounds. <> Wurin sa ƙarfin murya, salon yadda ake furta yare, karin harshe
    1. I can speak French, but I do it with an English accent. Na iya Faransanci amma sai da karin Turanci.
    2. Is it true that if you learn a language at age 12+, you won't ever get rid of your accent? <> Shin, wai idan ka koyi yare bayan shekaru 12 ko fiye da haka, ba za ka iya fitar da karin harshenka ba? [1]

Verb

Plain form (yanzu)
accent

3rd-person singular (ana cikin yi)
accents

Past tense (ya wuce)
accented

Past participle (ya wuce)
accented

Present participle (ana cikin yi)
accenting


Google translation of accent

Sanarwa, lafazi.

  1. (noun) lafazi <> accent, pronunciation;

Glosbe's example sentences of accent [2]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar accent:
    1. It spoke with the “accent” of others around us.
      Yana magana da ‘harshen’ mutane da ke kusa da mu. [3]

    2. This helps the students to avoid developing a heavy accent that may later hinder their efforts to communicate.
      Hakan zai taimaki ɗaliban su guje wa koyon wani lafazi da zai hana wasu fahimtar su. [4]

    3. 12:2; 13:7) If we persist in doing this, it will result in unity among God’s people, allowing them to speak, as it were, with the same accent.—1 Cor.
      12:2; 13:7) Idan muka sa ƙwazo a yin wannan, hakan zai jawo haɗin kai a tsakanin mutane Allah, ya sa su su yi magana da harshe ɗaya.—1 Kor. [5]

    4. 13 The conscience can also be shaped by the general culture or environment in which one lives, just as one’s environment may lead someone to speak with an accent or in a dialect.
      13 Al’ada ko kuma inda mutum yake da zama za su iya shafan lamirinsa, kamar yadda inda mutum yake da zama zai iya sa shi ya yi magana yadda mutanen wurin suke yi. [6]


Retrieved March 9, 2019, 4:21 pm via glosbe

Notes

  1. For more on Spanish ACCENT MARKS 🇪🇸 Meaning + Pronunciation
    Example of using accented marks in Hausa: An haramta bara (begging) a bàra (last year)."