Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

adopted

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

Plain form (yanzu)
adopt

3rd-person singular (ana cikin yi)
adopts

Past tense (ya wuce)
adopted

Past participle (ya wuce)
adopted

Present participle (ana cikin yi)
adopting

  1. The past participle of adopt. <> riƙe 'ya ko ɗa wanda ba kai ka haifa ba.
    he warns those who say: "god has adopted a son." <> Kuma Ya yi gargaɗi ga waɗanda suka ce: "Allah yanã da/riki da/ɗa. --Qur'an 18:4
  2. Ɗauka abu kamar ra'ayi ko tsari.
    The Bible Students adopted the distinctive name Jehovah’s Witnesses. <> Ɗaliban Littafi Mai Tsarki sun ɗauki suna na musamman Shaidun Jehovah.
    Spreading from this epicentre of science, these ideas were adopted and adapted over the centuries. [1] <> To haka aka dauko wannan tsari a tsawon shekaru aru-aru, [2] [3]
Contents