Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

aim

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Verb

Plain form (yanzu)
aim

3rd-person singular (ana cikin yi)
aims

Past tense (ya wuce)
aimed

Past participle (ya wuce)
aimed

Present participle (ana cikin yi)
aiming

  1. buri, niyya, abinda ake so, shirin yin abu, manufa <> goal, intention, hope.
    Now he aims to carry out a much larger trial. [1] <> Yanzu dai ya na shirin zai kara zurfafa binciken.
    "The aim of the Project is to educate the public about who farmed animals are from the scientific data." [2] <> Manufar aikin ita ce fadakar da al'umma game da kajin da ake kiwonsu gwargwadon bayanan binciken kimiyya da aka tattara. [3] [4]
  2. ɗau bara da bindiga ko kibiya <> If you take aim at something, you point a gun or other weapon at it.
    He takes aim and fires. <> Ya ɗau bara da bindiga sannan ya harba.
  3. barata, yi bara, nufa/nufi/nufo
    His remarks was aimed towards me. <> Ni ya ke nufi da maganganunsa.


Google translation of aim

Manufa, manufar.

  1. (noun) burin shan barasa <> alcoholism, aim;
  2. (verb) nufa <> address, aim, imply, intend, mean;