(Redirected from bukata)
Noun
f
- need, desire, requirement, wish, want <> son samun wani abu.
Verb
- sa rai ga samun wani abu. yi nufi ga wani abu. <> setting an expectation, having hope in gaining something, to want.
- I do not want from them any provision, nor do I want them to feed Me. <> Bã Ni nufln (sãmun) wani arziki daga gare su, Bã Ni nufin su (yi Mini hidimar) ciyar da Ni. = Ba Na bukatan wani arziqi daga gare su, Ba Na kuma bukatan su ciyar da Ni. --Qur'an 51:57
- Buƙata is another way of spelling bukata.