daguya (dàaguyàa, e,i,o,u fi.) gwagsAiyar abu da hakora musamman kashi ko goriba, see dagwaya.daguyau (dàagàyau, kif.) kirarin da ake yi wa kura.- daguye (daagàyee) see daguya. daguyi (dàagàyi) see daguya. daguyo (daagàyoo) see daguya. daguyu (dàagàyu) see daguya.
- dagwaba (dàgwaa6àa, sn, mc.)wani irin shiryayyen romo, see darmasosuwa.
- dagwai-dagwai (dagwài-dagwài b-fi.) (i) kalma mai siffanta tafiyar yaro dan shekara biyu mai koshin lafiya. (ii) kalma mai nuna rashin tsayawa da kafafu saboda rauni ko tafiya zuwa faduwa.
- dagwajira (dàgwaajiraa, sn., mc.) see dagwaajiri. dagwajirai (dàgwàajirai,jam.) see dagwajiri.
- dagwaj iri (dàgwaajirii, sn., nj., mc., dàgwajiraajam., dàgwàajirai) kazamin mutum kuma marar tsari.
- dagwalan (dàgwàlan, a-k.) kalma mai bayyana dolancin mutum yayin da yake kallon wani abu, see dagwalolo.
- dagwalayi (dàgwàlàayii, sn., nj.) salala irin na magam.
- dagwalgwala (dagwalgwàlaa, e,o,u) fi.) lalata ko jagwalgwala abu.
- dagwalgwale (dagwalgwàlee) see dagwalgwala. dagwalgwalo (dagwalgwaloo) see dagwalgwala. dagwalgwalu (dàgwàlgwàlu) see dagwalgwala.
- dagwallatsi (dàgwallàtsii, sn., nj.) cakalkalewa ko lalacewa.
- dagwalo (dàgwalôo, sn., nj.) (i) ragowar sallataccen baban da aka yi rini da shi. (ii) kir: baban kowa: watau kirarin da ake yi wa mutum mai yawan baiwa.
- dagwalolo (dàgwàlooloo) see dagwalan.
- dagwan-dagwan (dagwan-dagwan) see dababa ko cababa.
- dagwaya (dàagwayàa) see daguya. dagwiyau (dàagwiyau) see daguyau.
- dahala (daahàlaa, sn., mc., nj.) daahàlii jam., daahilai) matar da ba ta Clka shatawar a tara da ita ba, see dafila.
- dahalai (dàahàlai;jam.) see dahila.
- dahir (daahir, b-fi.) kalma mai nuna tabbatar abu see tabbas ko hakikan daho (dahoo) see dafa. dahu (dahu) see dafa.
- dahuma (dàahlimà, sn., aj.) wani irin kyalle na rurawa mai ja da baki.
- dahuwa (d;ihuwvaa) see dafuwa
dai (dai, har.) kalma mai karfafa gaskiyar mis: wannnan ba a son shi. daidai (daiåi, kalma mai bayyana dacewar abu. (ii) rashin (iii) mikewar abu sak. (iv) daura (da). daidaicee (daidåicee) dubi daidaita. daidaici (dåidåici, f.) (i) dubi daidaita. (ii) auna; mis: maharbi ya barewa ya sakar mata kibiya. (iii) kintaci; mis: gwamnati ta fadüwar damina sa'annan ta raba wa manoma in. daidaici (daidaicii) d-d daidaito. daidåitå (daidåitåa, ce,ci,o,u, f.) (i) shisshirya. (ii) gyara karkataccen abu. (iii) kwatanta. (iv) sulhunta. (v) bayar da hakki iri (faya tsakanin mutum biyu ko sama da haka. (vi) mayar da abu yadda zai dace da bukata. (vii) gyara tsakani, mis: Masar da sauran Rasashen duniya sun daidaito (daidaitoo) dubidaidaita. dåidaito (dåidaitoo, sn., nj.) (i) zama (faya. (ii) shiryawa, d-d daidaici. daidaitona (dåidåitoona, sn., nj.)dacewar abu, yin sa a kan lokaci da ya dace. daidaitu (daidaitu) dubi daidaita. daidai-wa-daida (daidai-wå-daidåa, bf.)kalmamai karfafa daidaituwar abu, d-d daidai, ko cif. daidaya (daidayaa, sn., mc.) wata irin tsutsa mai kafafuwa da yawa, d-d kadondonniya ko kadandoniya. da'ima (daa'åmaa, sn., mc.) dubida'imi. datimai (dåa'imai,jam.) dubida'imi. dafimi (daa'imii, sn., nj., mc., daa'imaa jam., dåa'imai) dawwamammen abu ko mai dorewa. daina (dainåa f.) barin abu, d-d dena. da'ira (daa'iraa, sn., mc.,jam., dåa'irai ko daa'iroorii) (i) kewaye ko kawanya; mis: sojoji sun yi wa gari
(ii) wata irin riga mai kewayayyen wuya; d-d addaa'ira ko wundiya.
dafirai (dåa'irai,jam.) dubi da'ira. dafirori (daa'iroorii,jam.) dubidatira. daiwå-ya'& (daiwåa-yaa 'de! m-r.) kalma mal bayyana mutukarjin mamaki. da-iya (då-iyå, sn., mc.) wani irin wasa na yara. daje (daajée, fi.) (i) dubi daza. (ii) lallafce bakin tabarma ko tufke gezar gwado don hana shi zazzarewa, dubidajiya. daji (daajii, sn., nj.,jam., daazukåa, ko daazuzzuwåa ko daazuuzuwåa; ko daazuzzukåa) (i) makeken fili da babu gidaje ko gonaki, wanda yake cike da bishiyoyi da namun daji, d-d jcji ko dawa. dajine (d;iajinee) d-d sha6unc.