Noun
- (countable) A documentary is a type of movie or TV program that gives real information about a specific topic or event. <> fim ɗin bayani/tarihi, fina-finai na ilimi, shirin gaskiya [1].
- Sannan a karshen baje-kolin a fitar da zakaru da su ka yi fim da ya fi ma’ana na kire da kuma gajerun fina-finai na ilimi (wato Documentary) [2]
- Wasu masu bada umarni da tsara shirye-shirye na musammam na talabijin (wato Documentary a Turance), sun ce manufar kasar Sin ta bude kofa ga kasashen waje [3]
- In it, TV documentary host Robert Cringely wrote: “Time eventually humiliates us all, but no one suffers at the hands of time more than prognosticators. <> A cikinta mai ba da tarihi a TV, Robert Cringely ya rubuta: “Lokaci yana ci ma dukanmu mutunci, amma ba waɗanda suke shan wulaƙanci a hannun lokaci fiye da masu faɗin abin da ke gaba.
Related words
[4]