Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

faƙo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Suna

Tilo
faƙo

Jam'i
faƙaƙe or faƙuƙuwa

m

  1. wuri mai tsandauri; guri mai tattaurar ƙasa mara rairayi ko yashi <> hardened soil, flat, place or earth surface; hard barren ground; a wasteland
    and lo! we shall make all that is thereon a barren mound. <> Kuma lalle Mũ, Mãsu sanya abin da ke a kanta (ya zama) turɓaya ƙeƙasasshiya ne. = kuma Mu ne za mu maida abin da yake kanta- kasar- ya zama faƙo busasshe --Qur'an 18:8
    (idiom) Keta fitsarin fako, ga mai shi yake komawa. <> Wickedness is (like) urinating on a flat earth it (consequently) splashes back to the urinator. [1]
  2. wahala <> hardship, difficulty
    ya faɗa faƙo = ya shiga wahala <> (idiomatic) he fell on hard times
Contents