(Redirected from fak'o)
Suna
m
- wuri mai tsandauri; guri mai tattaurar ƙasa mara rairayi ko yashi <> hardened soil, flat, place or earth surface; hard barren ground; a wasteland
- and lo! we shall make all that is thereon a barren mound. <> Kuma lalle Mũ, Mãsu sanya abin da ke a kanta (ya zama) turɓaya ƙeƙasasshiya ne. = kuma Mu ne za mu maida abin da yake kanta- kasar- ya zama faƙo busasshe --Qur'an 18:8
- (idiom) Keta fitsarin fako, ga mai shi yake komawa. <> Wickedness is (like) urinating on a flat earth it (consequently) splashes back to the urinator. [1]
- wahala <> hardship, difficulty
- ya faɗa faƙo = ya shiga wahala <> (idiomatic) he fell on hard times