Noun
f
- creative, creativity, technology, eloquence, style, expertise, skill, artistry <> gwaninta ko ƙwarewa.
- Synonym: na'ura
- Owen wondered whether he could use these technologies to reach out to patients <> Owen ya cika da tunanin yin amfani da wannan fasahar kere-kere ga majiyata --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead
- On the same day numerous works by Spanish artist Pablo Picasso - whose style borrowed heavily from African art - go on show in Senegal's capital, Dakar.
A rana iri daya wasu ayyuka da dama na shahararen mai zanen kasar Spaniya Pablo Picasso - wanda zane-zanensa da yawanci aka aro daga fasahar zane daga Afirka - ake baje-kolinsa a Dakar babban birnin kasar Senegal. --bbchausa verticals/pics - Yadda Lagos ta yi bikin nuna fasaha mafi girma a Afrika ta Yamma [1]