- affectation <> iya-wuri, izgili, sanabe, homa, rangwada, agwale; son iyawa ko gwaɗare ko iya yi.
- Idan ana maganar kwalisa, sau da yawa an fi bayar da hankali ne wajen irin shigar da mace ke yi, tun daga dan kwalinta, riga da zani, kamfai, takalmi, sarka da ’yan kunne, zobba da sauran kayan shafe shafe sai mace ta ji tana feleke. [1]