Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

rangwada

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

rangwaɗa f

  1. a female's affectation, swaying <> kakkarya jikin da mace ke yi don jawo hankalin maza ko don yanga a tafiyarta.
    iya tafiya da rangwada duk wannan na budurwa ne
  2. kaɗawar rassa da ganyayen bishiya
    the branches are swaying in the wind <> iska na rau da rassa.
  3. yin lilo <> to sway (back and forth like on a swing)