(Redirected from rangwaɗa)
rangwaɗa f
- a female's affectation, swaying <> kakkarya jikin da mace ke yi don jawo hankalin maza ko don yanga a tafiyarta.
- iya tafiya da rangwada duk wannan na budurwa ne
- kaɗawar rassa da ganyayen bishiya
- the branches are swaying in the wind <> iska na rau da rassa.
- yin lilo <> to sway (back and forth like on a swing)