f
- godiya ga Allah <> praise, thanks, and gratitude towards God.
- Alhamdu lillahi allathee anzala 3ala 3abdihi alkitaba walam yaj3al lahu 3iwaja
All praise and gratitude belongs to Allah who sent the Book down upon His slave. And He did not place in it [the book] any crookedness.
gabaɗaya/gabakiɗaya yabo da godiya na tabbata ga Allah, wanda ya aiko Littafin ga bawanSa. Kuma Bai yi sanya a cikin littafin kowane/wani karkata ba. --Quran/18/1
- Alhamdu lillahi allathee anzala 3ala 3abdihi alkitaba walam yaj3al lahu 3iwaja