The family of Paul Rusesabagina, the former hotel manager, whose efforts during the 1994 Rwanda genocide helped save hundreds of Tutsis, has called on the international community Thursday to appeal for his release from prison. Iyalan Paul Rusesabagina, wanda ya taimaka wajen kuɓutar da wasu 'yan ƙabilar Tutsis, a lokacin kisan ƙare dangi a Rwanda alif ɗari tara da casa'in da huɗu (1994), sun yi kira ga ƙasashen duniya da su saka baki a sako shi daga gidan yari. --voa60/2020-10-02