Oct 2, 2020
https://www.youtube.com/watch?v=XJwsnvnobIk https://youtubeloop.net/watch?v=x8bmQkdYYvo VOA60 Africa 10-2-2020•Oct 2, 2020
English | Hausa |
---|---|
|
|
https://docs.google.com/document/d/1g9_47vje6pmSm25TGsaphXd8d-TCx_QH7MGlMlD5JD0/edit
- Rwanda: The family of Paul Rusesabagina, the former hotel manager, whose efforts during the 1994 Rwanda genocide helped save hundreds of Tutsis, has called on the international community Thursday to appeal for his release from prison.
Iyalan Paul Rusesabagina, wanda ya taimaka wajen kuɓutar da wasu 'yan ƙabilar Tutsis, a lokacin kisan ƙare dangi a Rwanda alif ɗari tara da casa'in da huɗu (1994), sun yi kira ga ƙasashen duniya da su saka baki a sako shi daga gidan yari. - Nigeria: Two high profile blasphemy convictions at an Islamic court in northern Nigeria have sparked a debate about the role of sharia law in the country after prompting a global outcry.
Hukuncin da kotun Musulunci ta yankewa wasu mutane game da ɓatanci ga addini a Najeriya, ya haifar da muhawar a game da shari'ar Musulunci a ƙasar. - Ivory Coast: President Alassane Ouattara announces a 21% increase in the price paid to farmers in the world's biggest cacao producing nation Thursday, as he prepares a bid for a third term in office in Oct. 31 polls.
Shugaban Ivory Coast, Alassane Ouattara, ya sanar da ƙarin kashi ashirin da ɗaya cikin ɗari (21%) na kuɗin da ake biyan manoma yayin da yake shirin neman wa'adi na uku a zaɓan wannan watan. - Somalia: Despite threats from Islamist militants and disapproval from society, former basketball player Nasra Mohamed has built a team of women she thinks can compete internationally.
A Somaliya, duk da barazanar 'yan bindiga da rashin samun goyon bayan jama'a, tsohuwar 'yar wasan ƙwallon kwando Nasra Mohamed ta buɗe ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata a ƙasar. - Ethiopia: Up-and-coming young athletes in town of Bekoji are getting back into their stride after months of pandemic-related disruptions. Bekoji is renowned for producing running stars who have collectively bagged some 18 Olympic medals.
'Yan wasan tsalle-tsalle masu tasowa a garin Bekoji na Ethopia, sun fara komawa motsa jiki bayan cikas na watanni da dama saboda Korona birus.