Noun 1
Jam'i |
f
- protection, prevention, resistance , safe, safety, barrier, screen, shield, defend (a defense) <> yin amfani da wani abu don kange wani abu; tsare wani abu cutuwa, doki, sharri, ko zargi.
- No where in this world is safe anymore <> Babu wani waje da ya ke da kariya a duniyannan [1]
- An yi kariyar ɗaki da labule <> The room is shielded by the blinds.
- Simple protection may not have been the only reason we started wearing clothes [2]
Kariya kadai ba za ta zama dalilinmu na sanya tufafi kadai ba. [3] - Ana ganin wannan harijanci (saduwa da maza da yawa) yana taimaka musu wajen samun kariya daga cututtuka ta hanyar bunkasa kwayoyin halittarsu.
This promiscuity is believed to help improve resistance to disease by boosting genetic diversity. --bbchausa_verticals/079
- No where in this world is safe anymore <> Babu wani waje da ya ke da kariya a duniyannan [1]
- (slang, explicit) bitch
- Synonym: karya
Noun 2
- bicycle or freight carrier, a saddle <> mai ɗaukar kaya na bayan keke ko a saman mota. abin ɗaukar kaya na bayan keke ko babur ko a saman mota.