Noun
m
- haɗuwar abu biyu da ƙarfi, karo da juna <> collision, meetup.
- raguna biyu suna yin karo <> two rams are colliding.
- kwabso
- kaciɓis
- 'yan sanda sun yi karo da ɓarawo.
- laƙabin da ake wa mai suna Baƙo.
- occasion, turn, encounter, time (lokaci).
- A wannan karon ba su ci nasara ba. <> THey did not win this time around.
- Wannan ne karo na farko tun daga zamanin Ibrahim, da ba a bukaci mutanen Allah su yi kaciya da aka saba yi wa mazansu a lokacin ba. <> For the first time since the days of Abraham, God’s people would no longer be identified by the fleshly circumcision of their males.
Noun 2
- wani ɗan ƙaramin aikin da ake ba mutum ya yi lokacin da ya tashi yin nasa.
Noun 3
m
- gudunmawar da ake neman kowane mutum ya bayar cikin ƙungiya. <> membership fees, contribution.