Pronunciation
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- If a person is lean, then he or she is slim and not fat. <> siriri, maɗankwari.
- And proclaim to the people the hajj [ pilgrimage ]; they will come to you on foot and on every lean camel; they will come from every distant pass - <> "kuma ka yi yekuwa ga mutane da wajabcin hajji su je maka suna masu tafiya da ƙafafu da kuma a kan kowane maɗankwarin raƙumi masu zuwa daga kowane rango mai zurfi." = [ 22:27 ] "kuma ka zayyana ga mutane da wajabcin aikin hajji. za su zo maka ta hanyan tafiya da qafafu, da kuma a kan kowane hayoyi (dabam dabam na tafiya). za su zo daga wurare masu nisa." --Qur'an 22:27
- If a piece of meat is lean, it has little or no fat. <> nama mara kitse.
- in which those who eat only very lean meat, <> inda mutanen da ke cin 'yan kananan dabbobi kawai, [1]