Have you not seen how your Lord extends the shade—He could have simply made it ˹remain˺ still if He so willed—then We make the sun its guide, — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran | The Criterion (Quran/25/45[2]) Ashe, ba ka duba ba zuwa ga ubangijinka, yadda ya miƙe inuwa? kuma da ya so da ya bar ta tsaye cif, sa'an nan muka sanya rana mai nuni a kanta. [ 25:45 ] Shin, ba ka gani ba yadda ubangijinka, ya tsara inuwa? kuma idan ya so, da sai ya bar ta tsaye cif, sa'an nan da mun tsara rana daidai da shi.