Suna
m
- herdsman - feminine equivalent: herdswoman (makiyayiya) f - a person who tends livestock, especially cows and sheep. <> mai yin kiwo
Glosbe's example sentences of makiyayi
- makiyayi. <> Shepherd, a shepherd, herdsman, shepherd.
- 9 Idan makiyayi Kirista yana da yara, yadda yake horonsu cikin ƙauna da kuma yaba musu a kai a kai na kafa wa wasu iyaye misali da za su bi. <> 9 If a Christian shepherd has children, the way he lovingly disciplines and regularly commends these little ones provides a model for other parents to follow.
- Ta yaya za mu nuna ƙauna da makiyayi ya nuna ga tunkiyar da ta bauɗe? <> Why should we reflect the tenderness that the shepherd showed toward the strayed sheep?
- 4 Da bambanci ƙwarai tsakanin Makiyayi mai ƙauna, Jehovah, da shugabannin Isra’ila. <> 4 There is a striking contrast between the loving Shepherd, Jehovah, and Israel’s leaders.
- Wani makiyayi ya ce muryarsa ce suka sani. <> A shepherd answered that it was the voice they knew.
- Makiyayi Mai Kula Matta 18:12-14 <> Matthew 18:12-14
- Suna kama da tumaki ne da suke ɓacewa babu taimako, domin ba su da makiyayi da zai yi musu ja-gora ko kuma ya kāre su. <> They were like sheep straying helplessly, having no shepherd to guide or protect them.
- Dauda makiyayi ne da kuma sarki wanda ya halaka maƙiyan Isra’ila. <> David was a shepherd and a king who conquered Israel’s enemies.
- Ya yi maganar muryar makiyayi sau biyu, amma na ukun ya yi maganar “muryar baƙo.” <> Two times he speaks about the voice of a shepherd, but the third time, he refers to “the voice of strangers.”
- A Zabura 23, Littafi Mai Tsarki ya yi amfani da kamancen makiyayi da tumakinsa don ya kwatanta yadda Jehobah yake kula da masu bauta masa. <> In Psalm 23, the Bible uses the metaphor of a shepherd and his sheep to illustrate the tender care that Jehovah gives his worshippers.
- A cikin labarin Yesu ya faɗi game da makiyayi da yake da tumaki ɗari. <> In his story Jesus told about a shepherd who had a hundred sheep.
- Bisa kwatancin makiyayi, wanene tumakin suka bi, kuma wanene ba su bi ba? <> According to the illustration of the shepherd, whom do the sheep follow, and whom do they not follow?
- Da yake gwada kansa da makiyayi kuma mabiyansa da tumaki, ya ce makiyayi yana kiran tumakinsa da sunansu kuma sun san muryarsa. <> Comparing himself to a shepherd and his followers to sheep, he says that the shepherd calls his own sheep by name and they know his voice.
- Sai wani matashi da ke yi wa Nabal aiki, wataƙila makiyayi ne, ya zo wajen Abigail kuma yana da tabbaci cewa za ta nemi hanyar kāre su. <> Now, one of Nabal’s young workmen, perhaps a shepherd, came to Abigail, trusting that she would come up with a plan to save them.
- Ƙaramin ciki, yaro ne makiyayi mai suna Dawuda. <> The younger one was a shepherd boy named David.
- (Littafin Ƙidaya 12:3) Wannan mutumin mai tawali’u, wanda ya yi shekara 40 talikin makiyayi, ko da yake ya yi yawancin shekarunsa kusa da hancin ƙasar da ta kutsa cikin teku na Arabiya, ya sami tagomashin Mahalicci a hanyoyi masu yawa. <> (Numbers 12:3) This humble man, who spent 40 years as a lowly shepherd, likely much of it on the Arabian Peninsula, was highly favored by the Creator in many ways.
- A zamanin Uzziah, an naɗa wani da ke zama a Yahuda mai suna Amos wanda “makiyayi ne: mai-gyaran itatuwan [ɓaure],” ya zama annabi. <> Also in the days of Uzziah, Amos, a resident of Judah and “a herdsman and a nipper of figs of sycamore trees,” is commissioned to be a prophet.
- * (Ayoyi 1, 6) Kalmomi da ke cikin zaburar sun kwatanta hanyoyi uku da Jehobah yake kula da mutanensa, kamar yadda makiyayi yake kula da tumakinsa.—Zabura 100:3. <> (Verses 1, 6) The words between describe three ways in which Jehovah cares for his people as a shepherd cares for his sheep.—Psalm 100:3.
- Yesu, Nagarin Makiyayi, ya haɗa waɗannan tumaki da raguwar don su zama garke ɗaya a ƙarƙashinsa ya zama Makiyayinsu ɗaya. <> Jesus, the Fine Shepherd, has merged these other sheep with the remnant so that they form just one flock under him as their one Shepherd.
- Waɗanne abubuwa ne ke nuna cewa mutum makiyayi ne mai kyau? <> What are the characteristics of a good shepherd?
- 13 Hakanan ma, makiyayi na ruhaniya yana iya yi wa mutum gargaɗi a kai a kai game da wata kasawa. <> 13 Similarly, a spiritual shepherd may need to offer counsel repeatedly to a person regarding a certain failing.
- Yesu ya koyar da cewa Jehobah yana kama ne da makiyayi wanda a wurinsa kowanne cikin dabbobinsa ya fita dabam kuma yana da tamani. <> Jesus taught that Jehovah is like a shepherd to whom each one of his sheep is distinct and precious.
- Saurayin makiyayi ya bi budurwar kuma ya nemi hanyar ganinta. <> The shepherd boy has followed the maiden and soon finds a way to see her.
- Wannan makiyayi na dā yana da kwanciyar hankali, domin ya sani cewa idan ya ci gaba da kasancewa kusa da Makiyayinsa, kamar a ce yana da zama a haikalinsa, zai kasance abin ƙaunar Jehobah. <> This former shepherd is secure, knowing that as long as he stays close to his heavenly Shepherd, as if dwelling in His house, he will always be the object of Jehovah’s loving care.
- 6 Kiristoci makiyaya suna bukatar su yi koyi da “makiyayi mai-kyau,” Yesu. <> 6 Christian shepherds need to imitate “the fine shepherd,” Jesus.
- 1:22, 23) Yesu wanda shi ne “makiyayi mai-kyau,” yana koyi da Ubansa ta wajen kula da kuma ƙaunar tumakinsa. <> 1:22, 23) As “the fine shepherd,” Jesus reflects his Father’s interests, purposes, and qualities.
[17-08-13 17:25:35:120 EDT]