Noun
- (countable)(plural only; not used in singular form) A means is a way to do something. <> hanyar yin wani abu, sababi [1]
- behold, we have willed that all beauty on earth be a means by which we put men to a test --18:7
- It was a means of giving help that was effective from a distance, Paul and Epaphras being far away from Colossae. <> Hanyar ba da taimako mai amfani ne daga nesa, Bulus da Abafaras suna nisa da Kolosi. [2]
- Recognizing that your job is a means to an end <> Sanin cewa aikinka wata hanya ce ta cim ma muradinka --(1 Timothawus 5:8)
Noun 2
Singular |
- A person of means has a lot of money. <> mawadaci m, mawadaciya f.
Google translation of means
[17-08-14 18:12:53:607 EDT]
Glosbe's example sentences of means
- means. <> hanyar, kasancewa, ma’ana, ma’anar, ma’anarsa, nufin, yake nufi, yana nufin.
- Does that mean that Jehovah did not respond to your prayers and that his spirit is not helping you? <> Wannan yana nufin cewa Jehobah ba ya amsa addu’arka kuma ruhunsa ba ya taimakonka ne?
- Fittingly, his name, Nabal, means “senseless,” or “stupid.” <> Sunansa, Nabal ya dace domin yana nufin “wauta,” ko “wawa.”
- What does it mean to be “bearing much fruit”? <> Menene yake nufi a “bada ’ya’ya dayawa”?
- (1 Corinthians 3:16, 17) By means of his spirit, Jehovah ‘resides’ among the anointed and ‘walks among them.’ <> (1 Korinthiyawa 3:16, 17) Ta wajen ruhunsa, Jehobah yana ‘zaune’ tare da shafaffunsa kuma yana ‘tafiya a cikinsu.’
- By such means Jehovah has taught people about the most important of his provisions for life—Christ’s ransom sacrifice, which brings a clean standing before Jehovah and the hope of everlasting life to all those who truly love and fear God. <> Ta wannan hanyar Jehovah ya koya wa mutanensa game da tanadi mafi muhimmanci don rai—hadayar fansa ta Kristi, wadda take kawo matsayi mai tsabta a gaban Jehovah da kuma begen rai madawwami ga dukan waɗanda suke ƙaunar kuma ke tsoron Allah da gaske.
- They will take on new meaning. <> Za ka ga sabuwar ma’ana.
- What did Samson do by means of God’s spirit? <> Mene ne ruhun Allah ya taimaki Samson ya yi?
- Interestingly, a second name for Solomon was Jedidiah, which means “Beloved of Jah.”—2 Sam. <> Abin farin ciki, sunan Sulemanu na biyu shi ne Jedidiah, wanda yake nufi “Ƙaunataccen Yahweh.”—2 Sam.
- For example, he gives his people “power beyond what is normal” by means of his holy spirit. <> Alal misali, yana ba mutanensa “mafificin girman iko” ta wurin ruhunsa mai tsarki.
- 7:9, 14; 14:6) Jehovah reaches out to people by means of our preaching work, inviting them to learn about his Kingdom and his righteous standards. <> Yoh. 7:9, 14; 14:6) Jehobah yana yin amfani da aikin wa’azi don ya sa mutane su koya game da Mulkinsa da ƙa’idojinsa masu kyau.
- This does not mean that God is weak or is ruled by emotion. <> Wannan ba ya nufin cewa Allah kumami ne ko kuma wanda motsin rai ke rinjayarsa.
- (b) What did Paul mean when he counseled us to ‘buy out the opportune time for ourselves’? <> (b) Menene Bulus yake nufi da ya gargaɗe mu mu “yi matuƙar amfani da lokaci”?
- Jesus instituted it to help his apostles and all true Christians after them to bear in mind that by means of his death as a perfect human, he gave his life, or soul, as a ransom. <> Yesu ya kafa wannan domin ya taimaki manzanninsa da kuma dukan Kiristoci na gaskiya da za su kasance bayansu su tuna cewa ta wajen mutuwarsa na kamilin mutum, ya ba da ransa domin fansa.
- To many, “faith” simply means having a religious belief or following a form of worship. <> Ga mutane da yawa, “bangaskiya” kasancewa ce da imani na addini ko kuma bin fasalin wata bauta.
- Interestingly, for several centuries after Christ, many professed Christians were called Quartodecimans, meaning “Fourteenthers,” because they commemorated Jesus’ death once a year, on Nisan 14. <> Ƙarnuka da yawa bayan Kristi, da yawa da suke da’awar su Kiristoci ne ana kiransu, “ ’yan sha huɗu,” domin suna bikin mutuwar Yesu sau ɗaya a shekara, a ranar 14 ga Nisan.
- We can express our gratitude for the love God showed in providing the ransom by means of his dear Son. <> Za mu iya nuna godiyarmu domin ƙauna da Allah ya nuna a yin tanadin fansa ta Ɗansa ƙaunatacce.
- 9 First, note that Jesus is teaching by means of an illustration. <> 9 Ɗa farko, ka lura cewa Yesu ya yi amfani da wannan kwatancin don mu koyi darasi.
- (Exodus 33:20; 34:6, 7) He answers questions asked by sincere people who seek the meaning of life. <> (Fitowa 33:20; 34:6, 7) Yana amsa tambayoyin da sahihai da suke neman sanin ma’anar rayuwa ke yi.
- By means of his prophet, Jehovah stated: “Even if it should delay, keep in expectation of it; for it will without fail come true. <> Ta wurin annabinsa, Jehobah ya ce: “Ko ta jima, dakanta mata; gama lallai za ta zo, ba za ta yi jinkiri ba.”
- We are not left in the dark when it comes to the future, for the Bible explains the meaning of distressing world conditions and what the outcome will be. <> Ba ma cikin duhu idan ya zo ga batun nan gaba, domin Littafi Mai Tsarki ya bayyana ma’anar yanayin duniya da ke sa takaici da kuma abin da zai zama sakamakonsa.
- ‘Anyone who can read this writing and tell me what it means,’ the king says, ‘will be given many gifts and be made the third most important ruler in the kingdom.’ <> ‘Duk wanda zai iya karanta wannan rubutu kuma ya gaya mini ma’anarsa, zan ba shi kyauta kuma zan mai da shi na uku wajen muhimmanci a wannan masarautar,’ in ji sarkin.
- 2:14) This does not mean that he kills all people directly. <> 2:14) Hakan ba ya nufin Shaiɗan yana kashe dukan mutane kai tsaye.
- In such cases, ignoring the dictates of our conscience may, in effect, mean ignoring what Jehovah’s spirit says. <> A irin wannan yanayi, yin banza da ja-goran lamirinmu, zai zama yin banza da abin da ruhun Jehovah ke faɗa.
- “This means everlasting life,” Jesus said, “their taking in knowledge of you, the only true God, and of the one whom you sent forth, Jesus Christ.” <> “Rai madawwami kuwa, shi ne su san ka, Allah Makaɗaici na gaskiya, da kuma Yesu Almasihu da ka aiko,” in ji Yesu.
- On the contrary, they knew that the prayers of faithful worshippers mean a great deal to Jehovah. <> Akasin haka, sun san sarai cewa Jehobah yana jin addu’o’in ’yan’uwa masu aminci.
[17-08-14 17:05:57:062 EDT]