(Redirected from mirgine)
Verb
- tura abu mai nauyi a ƙasa yana jujjuyawa, kamar diro. <> rolling down something heavy.
- "Lokacin da Amurka ke mirgina gaban Rasha ya wuce." [1] <> Biden tells Putin: U.S. no longer "rolling over" [2]
- when the sun will be rolled, (i.e., folded; compressed). <> idan rana aka shafe haskenta = [ 81:1 ] idan aka mirgina rana --Qur'an 81:1
- abu mai rai ya juya jikinsa.
- Synonym: murgina
- juya a ƙasa