Verb
raka | rako | rakiya
- taka wa mutumin da ya kawo maka ziyara zuwa ɗan wuri kusa-kusa ka dawo.
- tafi tare da mutum zuwa wani wuri don taimaka masa. <> going along with, tag-along with someone on a journey.
- Ya raka babarsa zuwa Hajji.
- daɗe ko jima. <> to remain a while.
- Rigar nan tawa ta dan raka.
Verb 2
- kutsa.
- Ya raka kai cikin gida ba ko sallama.