(Redirected from sa'adda)
- when, while
- Synonyms: yayin da, lokacin da and sa'adda
- Kamar yadda ya yi sa'ad da yake duniya, Yesu zai yi amfani da ikon da Allah ya ba shi ya maido da gani ga makafi, ji ga kurame, lafiya ga guragu da nakasassu. <> As he did while on earth, Jesus will use his God-given power to restore sight to the blind, hearing to the deaf, soundness of body to the lame and infirm. [1]