(Redirected from shaidar)
Noun 1
m/f
- evidence, proof, testimony, identity/ID <> tabbatar da kasancewar wani abu
- Shugaba Buhari ya ce ba zai rage darajar kudin kasar, Naira, ba, yana mai cewa babu wata shaida da ke nuna cewa tattalin arzikin kasar zai bunkasa idan aka rage darajar kudin. [1]
- ask for proof of when the boiler, central heating, windows, electrics, plumbing and roof were last given TLC [2] <> ka nemi shaida game da lokacin ƙarshe da aka duba abubuwan dafa ruwan zafi da tagogi da wutar lantarki da aikin fanfo da kuma rufin gidan, [3]
- mark, sign, token <> alama
- a witness <> mutumin da ya tabbatar da wani abu da ake tantama a kai musamman a wajen shari'a.
- a receipt or certificate <> takardar shaida - takarda ko kati da zai nuna ilimi ko aikin mutum.
Noun 2

f
- a black-headed weaver-bird <> wata tsuntsuwa mai baƙin kai.
Verb
Similar phrases in dictionary Hausa English via Glosbe. (6)
- Alamar shaida <> logo
- hukumar bada takardar shaida <> certification authority
- mai bada takardar shaida <> certificate issuer
- Shaida saƙo <> mailing label
- takardar shaida <> certificate
- takardar shaida ingantuwa <> certificate of authenticity