Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tafi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

clapping, clap, to go

Verb

tafa | tafi

  1. clap. <> mara hannaye biyu don nuna yabo ga wani abu.
  2. to go, went, proceed, to ride.
    1. She has left <> ta tafi.
    2. We'll go after he leaves <> ma tafi bayan ya tafi.
    3. Buhari ya tafi Landan domin a duba lafiyarsa. <> Buhari has gone to London for medical checkup. [1]

Noun

Tilo
tafi

Jam'i
tafuna or tafuka

  1. soles, tips, palm of one's hands.
  2. yabo, yabawa <> clapping.
  3. tafin giwa: tabarma cibiyar kura.
  4. tafin kuturu: wani irin ganye <> a type of leaf.
  5. talhtana.