Etymology 1
Borrowed from Fula taggore.
Etymology 2
f
- a kind of gown worn by men [1] <> 'yar ƙaramar riga ta maza kamar gambari. Mara faɗi mai ɗinkakken gefe da siraran hannaye.
- female camel <> raƙuma, macen raƙumi.
- billow, a great wave or surge.
- The billows surge in on them from all sides <> kuma taguwar ruwa ta je musu daga kowane wuri = kuma taguwa ta mamaye su kowane gefe. --Qur'an 10:22