(Redirected from takurere)
Verb
- discomfort, bother/bothersome <> matsa ko tsananta wa wani
- Hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick discomfort [1] <> Kaji na iya daukar mataki saboda fahimtar da suke da ita game da abin da ka iya takura wa dan tsako. [2]
- This suggests that hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick discomfort, [3] <> Wannan na nuni da cewa kaji na da fahimtar mayar da martani ga abin da ke takura wa dan tsako, [4]
- ƙudunduna don jin sanyi ko tsoro <> look of alarm.
- And his wife approached with a cry [ of alarm ] and struck her face and said, "[I am] a barren old woman!" <> Sai matarsa ta fuskanta cikin ƙyallõwa, har ta mari fuskarta kuma ta ce: "Tsõhuwa bakarãriya (zã ta haihu)!" = Sai matarsa ta yi mamaki. Tana kallon takureren fuskarta: ta ce, "Ni tsohuwa ce bakarariya." --Qur'an 51:29
- cause to huddle up, to sit huddled or crouched up from fear or cold.