Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tasiri

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Suna

m

  1. muhummanci ko dangantaka ko ƙarfi <> effect, effective, effectiveness impact, influence.
    1. She now plans to study whether these experiences have any impact on people's eating habits – [1] <> Yanzu ta shirya gudanar da bincike kan tasirin cin abin cin kaji da mutane ke yi, [2]
    2. Amma duk da haka bincike ya nuna cewa wannan dama ta jin kanshi tana iya tasiri a kan tunani da dabi'ar mutum. [3] <> But research shows that smells can have a powerful subconscious influence on human thoughts and behaviour. [4]
    3. These ideas have strongly influenced evolutionary biologists for decades. <> Wannan nazarin ya yi tasiri sosai a kan masana kimiyyar samuwar halittu har tsawon shekaru gommai. --bbchausa_verticals/079-the-insect-that-loves-having-sex
  2. ikon yin abu <> capacity.


Google translation of tasiri

Effective.