- Lillahiwa Rasulihi <> (lit: for the sake of God and His messenger) truthfully speaking --UMD NFLC Hausa Lessons/65 Reconciliation
- Also, truthfully speaking, if they want a lasting solution to settle this matter, the government must take the responsibility to fulfill everything that is required so that lasting peace is achieved. <> Kuma Lillahiwa Rasulihi idan har ana so a yi magani wanda zai kasance an yi wa tufka hanci, to tilas ne gwamnati ta ɗauki matakan yin duka abun da ya kamata a yi.