(Redirected from tsayad)
- daina ko jira <> stop, pause, yield, hamper
- tsaya, daina tafiya, dakatar da <> to remain, remained, stay
- Na tashi daga Kano amma shi ya tsaya. <> I left Kano but he remained.
- stand up, rise <> a miƙe kan ƙafafuwa
- daidaita <> assured, confirmed; to stick
- wannan maganar ta tsaya <> this message is assured.
- wannan maganar ta tsaya min a rai <> this message stuck with me.