Afghanistan: Fifteen diplomatic missions in Afghanistan as well as a NATO representative called for a Taliban cease-fire on Monday amid an escalation of fighting. Ofisoshin diflomasiyya 15 a Afghanistan da wakilan rundunar tsaro ta NATO, sun yi kira ga kungiyar Taliban da ta tsagaita wuta yayin da ake samun karuwar fada.
Russia: The Russian military reported another successful test launch of a new Zircon hypersonic cruise missile on Monday, saying the launch occurred from a vessel in the White Sea and struck a target more than 350 kilometers away. Rundunar sojin Rasha, ta sanar da samun nasarar yin gwajin wani sabon makami mai linzami mai sauri, wanda ta ce aka harba daga Farin Teku.
Iran: News reports say a video showed police opening fire late Sunday amid protests against water shortages in southwestern Iran - in the latest unrest after days of demonstrations that have seen at least one person killed. <> Rahotanni sun ce wani bidiyo, ya nuna wani 'yan sanda suna bude wuta a lokacin da mutane ke zanga-zangar adawa da karancin ruwa a kudumaso yammacin Iran.
China: Rescue work continued on Monday for 14 workers missing since water flooded a tunnel under construction in the southern city of Zhuhai last Thursday. [2] <> An cigaba da aikin ceto a China, inda ma'aikata 14 suka b'ace, bayan ruwa ya cika wani bututu da suke aiki a cikin shi.
Ethiopia: Ethiopia has completed filling the reservoir of its huge dam on the Blue Nile river for a second year, a minister said on Monday, a move that has already angered Egypt. Ethiopia ta kusa kammala cika babban matsayar ruwanta a kogin Nelu, a shekara ta 2, duk da taqaddamar da ake yi akan aikin.
Japan: A Tokyo court on Monday handed down prison sentences for a former American Green Beret and his son, who were accused of helping former Nissan chairman Carlos Ghosn escape to Lebanon while awaiting trial in Japan for financial misconduct. HausaNeeded
Saudi Arabia: Tens of thousands of pilgrims flocked to Arafat Mountain after converging in Mina on Monday, the second day of pilgrimage, or hajj. For a second year, fewer people attended because of the coronavirus pandemic. Dubban alhazai, sun fita hawan Arafah a ranar litinin na kasar Saudiyya. Wanda saboda annobar Coronavirus, a bana ma, babu mutane kamar yadda aka saba.
ENGLISH TRANSLATION N/A... <> Afrika za ta fara samun allurar rigakafin Coronavirus na J&J 400,000,000 daga mako mai zuwa a cewar jakadan AU na musamman kan Coronavirus. [3]
ENGLISH TRANSLATION N/A... <> An kai allurar rigakafin Coronavirus fiye da 150,000 daga Amurka zuwa Burkina Faso. [4]
ENGLISH TRANSLATION N/A... <> A ranar Alhamis ne aka fara tasa k'eyar gwamman 'yan kasar Zimbabwe da Burtaniya za ta mayar da su kasar su. Burtaniya ta ce tana da 'yancin tasa k'eyar bak'i da suka aikata manyan laifuffuka a k'asar. [5]
More Than 200 African Men Cross from Morocco into Spain's Melilla They were taken to a migrant processing center. [6] <> Hukumomi a yankin Manilla,mallakin Spaniya a arewacin Afirka, sun ce 'yan Afrika 238 ne suka tsallaka katanga zuwa yankin a ranar Alhamis. [7]
ENGLISH TRANSLATION N/A... <> A ranar litinin ne aka cigaba da shari'a kan tuhumar cin hanci da ake yi wa tsohon shugaban Afrika ta Kudu Jacob Zuma. Daura Zumar da aka yi a kurkuku ta janyo mummunar tarzoma da sace-sace a kasar.
Shugaba Sirri Mafosa na Afrika ta kudun, ya fi sahun masu aikin share wuraren da aka lalata a tarzomar da aka yi a Suwaito.
A ranar litinin ne Ethiopia ta karbi kashin farko na tallafin allurar rigakafin Coronavirus daga Amurka.
Yayin da miliyoyin Musulmai ke shirin babbar salla, jami'an lafiya a Senegal sun yi gargadi a game da tarayyar masu kamuwa da cutar Coronavirus a kasar.
🇲🇬Madagascar: Six people were arrested, including a foreign national, on suspicion of plotting to kill the president, the attorney general said in a statement Thursday. Police say the suspects were arrested Tuesday after months of investigation. An kama mutane 6 a Madagascar, da suka haɗa da wani ɗan ƙasar waje guda, bisa zargin su da kitse yunƙurin kashe shugaban ƙasar a cewar attorney general na ƙasar.
Norway: Norway marked 10 years since right-wing extremist Anders Behring Breivik killed 77 people. Speaking to survivors and relatives of the victims, Prime Minister Erna Solberg said, "We must not let hate stand unopposed." Ƙasar Norway, ta yi bikin cika shekara goma tun bayan da Anders Behring Breivik, wani mai tsattsaurar ra'ayin gargajiya ya kashe mutane 77 a ƙasar.
ENGLISH TRANSLATION N/A... <> Ma'aikatar tsaron Turkiyya, ta fitar da wani bidiyo dake nuna abinda ta kira sojojin Girka, masu gadin gaɓar teku, suna korar 'yan cirani zuwa tekun Turkiyya.
Colombia: Authorities arrested 10 people accused of involvement in attacks on a helicopter carrying President Ivan Duque and a military base last month. The arrested are former FARC rebels who rejected a 2016 peace deal. ...
China: Hong Kong police arrested five members of a speech therapists' union on Thursday on suspicion of conspiring to publish "seditious material." State media cite police as saying a book the union published, Defenders of the Sheep Village, detailed wolves wanting to occupy a village and eat the sheep, which in turn use their horns to fight back. 'Yan sandan China, sun kama mutane 5 'yan wata kungiyar likitoci bisa zarginsu da hada baki wajen wallafa wasu bayanai na b'atanci.
ENGLISH TRANSLATION N/A... <> Wani sabon bincike da wata mujallar magunguna a Ingila ta yi, ya nuna cewa allurar rigakafin Coronavirus na Pfizer da Astra Zeneca, suna bayar da kariya sosai ga nau'in Delta da cutar.
Guinea: The West African state of Guinea reversed Thursday its decision to withdraw its five-person team from the Tokyo Olympics due to COVID-19 worries. Guinea announced its withdrawal from the Olympics Wednesday. ...
China: Villagers in the flood-hit Henan province were evacuated over makeshift bridges Friday, following historic rains, which claimed at least 33 lives, while a typhoon threatened the region with yet more downpours. [10] An kwashe mutanen ƙauyukan da ambaliyar ruwa ta shafa a lardin Henan na China. Ambaliyar ruwar ta halaka mutane 33. [11]
Japan: Thousands of anti-Olympics demonstrators on Friday marched from Harajuku to Sendagaya ahead of the Olympic Games opening ceremony. Protesters say the Japanese government is prioritizing the Olympics over the nation's health amid a surge of COVID-19 cases. [12] Dubbanmasu adawa da gasar wasannin Olympics a Japan, sun yi maci gabanin bikin buɗe gasar... inda suka ce gwamnati, ta fi ɗora fifiko kan wasannin saɓanin kare lafiyar jama'a. [13]
Syria: The Syrian army shelled the Idlib region Thursday, killing seven civilians, four of them children, in its third deadly bombardment of the rebel-held city in a week, the Britain-based Syrian Observatory for Human Rights said. [14] <> Sojojin Syria, sun yi lugudan wuta akan yankin Idlib a ranar Alhamis, inda suka kashe fararen hula 7.
Ethiopia: Thousands of Ethiopians in Addis Ababa celebrated the second filling of the Grand Ethiopian Renaissance Dam Thursday and expressed support for the military. The dam has been the subject of a regional dispute with Egypt and Sudan, which are dependent on Nile waters. [15] Dubban 'yan Ethiopia, sun yi murna a Addis Ababa game da cika babbar madatsar ruwa karo na 2 wacce ake taƙaddama akan ta. Sannan suka nuna goyin baya ga sojojin ƙasar. [16]
Haiti: First lady Martine Moise and her three children held a small ceremony in Cap-Haitien on Thursday in memory of her late husband, President Jovenel Moïse, in her first public appearance since his assassination July 7. [17] Uwar gidan shugaban ƙasar Haiti da aka kashe, ta gudanar da wani ƙaramin taro da 'ya'yan ta domin karrama mijinnata, Jovenel Moïse, wanda shi ne na farko da ta bayyana a bainar jama'a.