More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
(6 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
=== Pronunciation (Yadda ake faɗi) === | |||
* {{IPA|/ˈiːkwəl/}} | |||
* {{SAMPA|/"i:kw@l/}} | |||
* {{audio|en-us-equal.ogg|Audio (US)}} | |||
[[Category:Terms with audio]] | |||
==Adjective and Adverb== | ==Adjective and Adverb== | ||
{{adjective|more=true}} | {{adjective|more=true}} | ||
Line 4: | Line 10: | ||
#: ''This is not '''equal'''. <> Wannan ba '''daidai''' da wancan ba ne.'' | #: ''This is not '''equal'''. <> Wannan ba '''daidai''' da wancan ba ne.'' | ||
#: ''Divide it into 3 '''equal''' parts. <> Raba wannan uku '''daidai'''.'' | #: ''Divide it into 3 '''equal''' parts. <> Raba wannan uku '''daidai'''.'' | ||
#: ''Mix '''equal''' amounts of sugar and flour. <> Ki gauraya yawan sukari '''daidai''' da na fulawa.'' | #: ''[[mix|Mix]] '''equal''' amounts of sugar and flour. <> Ki [[gauraya]] yawan sukari '''daidai''' da na fulawa.'' | ||
#: ''The number of people inside of the store is '''equal''' to the number of people outside of the store. <> Adadin mutanen da ke cikin kantin '''daidai''' ne da na mutanen da ke waje.'' | #: ''The number of people inside of the store is '''equal''' to the number of people outside of the store. <> Adadin mutanen da ke cikin kantin '''daidai''' ne da na mutanen da ke waje.'' | ||
# be '''equal''' <> yi '''[[daidai]]''', yi [[ɗaya]]. | # be '''equal''' <> yi '''[[daidai]]''', yi [[ɗaya]]. | ||
Line 12: | Line 18: | ||
==Noun== | ==Noun== | ||
{{noun}} | {{noun}} | ||
# ''it has no [[equal]] <> babu [[kama]]rsa = ba mai kamarsa.'' | # [[equivalent]]. | ||
#:''it has no [[equal]] <> babu [[kama]]rsa = ba mai kamarsa.'' | |||
# the '''equal''' sign <> [[alama]]r [[daidai]]. | |||
==Verb== | ==Verb== | ||
{{verb}} | {{verb}} | ||
Line 19: | Line 27: | ||
#: ''Two plus two '''equals''' four. <> Biyu da biyu huɗu [[ne]].'' | #: ''Two plus two '''equals''' four. <> Biyu da biyu huɗu [[ne]].'' | ||
#: ''6 times 2 '''equals''' 12 <> shida sau biyu sha biyu ne kenan.'' | #: ''6 times 2 '''equals''' 12 <> shida sau biyu sha biyu ne kenan.'' | ||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[equal]] == | |||
# {{cx|adjective}} [[daidai]] <> [[equal]]; | |||
<!--end google translation--> | |||
[[Category:English lemmas]] |
Latest revision as of 07:20, 20 June 2019
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adjective and Adverb
Positive |
Comparative |
Superlative |
- The same in shape, size, or number. <> daidai
- This is not equal. <> Wannan ba daidai da wancan ba ne.
- Divide it into 3 equal parts. <> Raba wannan uku daidai.
- Mix equal amounts of sugar and flour. <> Ki gauraya yawan sukari daidai da na fulawa.
- The number of people inside of the store is equal to the number of people outside of the store. <> Adadin mutanen da ke cikin kantin daidai ne da na mutanen da ke waje.
- be equal <> yi daidai, yi ɗaya.
- daida wa daida.
- All men are equal under the law. <> Duk mutane daidai wa daida ne a matsayin doka.
- ...bisa tushen samun daida wa daida da amincewa da juna a fannin siyasa... [1]
Noun
- equivalent.
- the equal sign <> alamar daidai.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
(transitive)
- (math) If x equals y, x and y have the same value.
- Synonym: is
- Two plus two equals four. <> Biyu da biyu huɗu ne.
- 6 times 2 equals 12 <> shida sau biyu sha biyu ne kenan.