More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
(10 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
=== Pronunciation (Yadda ake faɗi) === | |||
<html> | |||
<center> | |||
<audio controls><source src="http://hausadictionary.com/images/transparent_language_audio/Hausa%20-%20Z)%20Everything%20else/Weather/Produce%20It/Weather%20Hausa%2002.mp3" type="audio/mpeg"></audio> | |||
<audio controls><source src="http://hausadictionary.com/images/transparent_language_audio/Hausa%20-%20Z)%20Everything%20else/Weather/Produce%20It/Weather%20Hausa%2014.mp3" type="audio/mpeg"></audio> | |||
</center> | |||
</html> | |||
[[Category:Terms with audio]][[Category:Transparent Language English Hausa Audio Pronunciations]] | |||
==Noun/Adjective== | ==Noun/Adjective== | ||
{{suna|sanyi|none}} | {{suna|sanyi|none}} | ||
{{adjective|cold|colder|coldest}} | {{adjective|cold|colder|coldest}} | ||
[[File:Weather_Hausa_14_-_akwai_sanyi.JPG|thumbnail| akwai [[sanyi]], mutum mai jin sanyi <> It's [[cold]]/[[freezing]]. ]] | [[File:Weather_Hausa_14_-_akwai_sanyi.JPG|thumbnail| akwai [[sanyi]], mutum mai jin sanyi <> It's '''[[cold]]/[[freezing]]'''. ]] | ||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# [[ɗari]] mai sa makyarkyata, musamman a lokacin [[hunturu]]. | # [[ɗari]] mai sa makyarkyata, musamman a lokacin [[hunturu]]. <> [[coldness]], (usually [[damp]]), [[chill]]. | ||
# danshi musamman na ruwa. | # danshi musamman na ruwa. <> [[dampness]], cold moisture. | ||
#: ''Ruwan '''sanyi''' <> '''Cold''' water.'' | |||
# sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp. | # sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp. | ||
# '''[[ban sanyi]]'''; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira. | # '''[[ban sanyi]]'''; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira. | ||
# '''[[sanyin jiki]]'''; rashin laka da kataɓus <> [[lethargy]], [[lethargic]] {{syn|kasala}} | # '''[[sanyin jiki]]''' ko sanyin hali; rashin laka da kataɓus <> [[lethargy]], [[lethargic]], [[slowness]], [[sluggish]]. {{syn|kasala}} | ||
#: ''Yau '''sanyi''' gare shi. <> Today he is '''lethargic'''.'' | |||
# erectile dysfunction <> ''azzakarinsa ya yi '''sanyi''' ''; watau ba ya iya jima'i da mace. | # erectile dysfunction <> ''azzakarinsa ya yi '''sanyi''' ''; watau ba ya iya jima'i da mace. | ||
# mutum mai sanyin hankali; watau mara son tashin hankali. <> a pacifist, a peaceful person who doesn't want any trouble. | # mutum [[mai sanyin hankali]] ko [[sanyin zuciya]]; watau mara son tashin hankali. <> a pacifist, a peaceful/[[patient]]/easy-going person who doesn't want any trouble. | ||
# [[sanyin magana]]; yin magana a hankali <> soft speech, speaking calmly. | # [[sanyin magana]]; yin magana a hankali <> soft speech, speaking calmly. | ||
# [[sanyin rai]] <> [[patience]]. | |||
# [[ciwon sanyi]]; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD. | # [[ciwon sanyi]]; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD. | ||
# {{cx|expression}} ''Jikina ya yi '''sanyi''' <> My heart sank.'' | |||
# {{cx|idiomatic}} Sanyin [[gwiwa]]. <> Losing [[hope]]. | |||
[[Category:Weather]] | |||
[[Category:WOTD]] | |||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[sanyi]] == | |||
[[Cool]]. | |||
# {{cx|noun}} [[cold]] <> [[sanyi]], [[zazzaɓi]]; [[frost]] <> [[sanyi]]; | |||
<!--end google translation--> | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 08:36, 9 March 2021
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun/Adjective
Jam'i |
Positive |
Comparative |
Superlative |
m
- ɗari mai sa makyarkyata, musamman a lokacin hunturu. <> coldness, (usually damp), chill.
- danshi musamman na ruwa. <> dampness, cold moisture.
- Ruwan sanyi <> Cold water.
- sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp.
- ban sanyi; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira.
- sanyin jiki ko sanyin hali; rashin laka da kataɓus <> lethargy, lethargic, slowness, sluggish.
- Synonym: kasala
- Yau sanyi gare shi. <> Today he is lethargic.
- erectile dysfunction <> azzakarinsa ya yi sanyi ; watau ba ya iya jima'i da mace.
- mutum mai sanyin hankali ko sanyin zuciya; watau mara son tashin hankali. <> a pacifist, a peaceful/patient/easy-going person who doesn't want any trouble.
- sanyin magana; yin magana a hankali <> soft speech, speaking calmly.
- sanyin rai <> patience.
- ciwon sanyi; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD.
- (expression) Jikina ya yi sanyi <> My heart sank.
- (idiomatic) Sanyin gwiwa. <> Losing hope.
Google translation of sanyi
Cool.