More actions
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:24754) |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
== Verb == | == Verb == | ||
[[zuga]] | [[zugo]] / [[zuge]] (past tense) | [[zuga]] | [[zugo]] / [[zuge]] (past tense) | ||
# [[instigate]], [[incite]]. <> [[harzuƙa]] ko [[tunzura]] wani. {{syn|hura}} | # [[instigate]], [[incite]], [[induce]]. <> [[harzuƙa]] ko [[tunzura]] wani. {{syn|hura}} | ||
## '' And (as to) those who reject our communications, we '''draw them near''' (to destruction) by degrees from whence they know not. <> Amma ga wadanda suka qaryata ayoyinmu, za mu '''zuga''' su 'istidraji' ba tare da sun sani ba. --[[Quran/7/182|Qur'an 7:182]] | ## '' And (as to) those who reject our communications, we '''draw them near''' (to destruction) by degrees from whence they know not. <> Amma ga wadanda suka qaryata ayoyinmu, za mu '''zuga''' su 'istidraji' ba tare da sun sani ba. --[[Quran/7/182|Qur'an 7:182]] | ||
## ''[[People]] [[cheat]] [[when]] [[they]] [[are]] '''[[encouraged]]''' [[by]] [[their]] [[peers]], [http://www.bbc.com/capital/story/20160818-we-all-know-cheating-is-bad-so-why-do-we-do-it] <> [[Mutane]] [[kan]] [[yi]] [[almundahana]], [[idan]] [[abokan]] [[huldarsu]] [[su]] [[ka]] '''[[zuga]]''' [[su]], [http://www.bbc.com/hausa/mujalla/vert_cap/2016/08/160831_verticals_capital_why_do_we_cheat]'' | ## ''[[People]] [[cheat]] [[when]] [[they]] [[are]] '''[[encouraged]]''' [[by]] [[their]] [[peers]], [http://www.bbc.com/capital/story/20160818-we-all-know-cheating-is-bad-so-why-do-we-do-it] <> [[Mutane]] [[kan]] [[yi]] [[almundahana]], [[idan]] [[abokan]] [[huldarsu]] [[su]] [[ka]] '''[[zuga]]''' [[su]], [http://www.bbc.com/hausa/mujalla/vert_cap/2016/08/160831_verticals_capital_why_do_we_cheat]'' | ||
##''Amma menene '''ya [[zuga]]''' waɗannan masu da’awa cewa su Kiristoci ne yin irin waɗannan bukukuwa da ba na Kiristoci ba?'' <br> But what '''[[induced]]''' professed Christians to adopt these unchristian celebrations? | |||
# [[hura]] wutar ƙira da mabusan fata, [[zugazugi]]. <> [[blow]] air into. Blow up fire (blacksmith with [[bellows]]). | # [[hura]] wutar ƙira da mabusan fata, [[zugazugi]]. <> [[blow]] air into. Blow up fire (blacksmith with [[bellows]]). | ||
# juriya ko naci. | # juriya ko naci. | ||
# aikata abu da yawa. <> doing something a lot, obsessively. | # aikata abu da yawa. <> doing something a lot, obsessively. | ||
[[Category:Hausa lemmas]] | [[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 06:30, 3 April 2021
Verb
zuga | zugo / zuge (past tense)
- instigate, incite, induce. <> harzuƙa ko tunzura wani.
- Synonym: hura
- And (as to) those who reject our communications, we draw them near (to destruction) by degrees from whence they know not. <> Amma ga wadanda suka qaryata ayoyinmu, za mu zuga su 'istidraji' ba tare da sun sani ba. --Qur'an 7:182
- People cheat when they are encouraged by their peers, [1] <> Mutane kan yi almundahana, idan abokan huldarsu su ka zuga su, [2]
- Amma menene ya zuga waɗannan masu da’awa cewa su Kiristoci ne yin irin waɗannan bukukuwa da ba na Kiristoci ba?
But what induced professed Christians to adopt these unchristian celebrations?
- hura wutar ƙira da mabusan fata, zugazugi. <> blow air into. Blow up fire (blacksmith with bellows).
- juriya ko naci.
- aikata abu da yawa. <> doing something a lot, obsessively.