Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zuga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

zuga | zugo / zuge (past tense)

  1. instigate, incite, induce. <> harzuƙa ko tunzura wani.
    1. And (as to) those who reject our communications, we draw them near (to destruction) by degrees from whence they know not. <> Amma ga wadanda suka qaryata ayoyinmu, za mu zuga su 'istidraji' ba tare da sun sani ba. --Qur'an 7:182
    2. People cheat when they are encouraged by their peers, [1] <> Mutane kan yi almundahana, idan abokan huldarsu su ka zuga su, [2]
    3. Amma menene ya zuga waɗannan masu da’awa cewa su Kiristoci ne yin irin waɗannan bukukuwa da ba na Kiristoci ba?
      But what induced professed Christians to adopt these unchristian celebrations?
  2. hura wutar ƙira da mabusan fata, zugazugi. <> blow air into. Blow up fire (blacksmith with bellows).
  3. juriya ko naci.
  4. aikata abu da yawa. <> doing something a lot, obsessively.
Contents