Verb
zuge | zugo | zugewa
- Tattare faɗin wando ta hanyar riƙe harsunan lawurjen don ya riƙe ƙugun masanyin sa. <> Tighten up one's trousers. Pulling up one's pants.
- incited (see zuga)
Noun
- Charcoal from the desert-date tree used in making ink.
- Ink made from the desert-date tree. (Vide tawada; = zige; goge.) <> tawadar da aka yi da gawayin itacen aduwa.