Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

abarba: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
(6 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 4: Line 4:
==Noun==
==Noun==
àbàrbā <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] (possessed form àbàrbar̃)
àbàrbā <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] (possessed form àbàrbar̃)
# [[pineapple]] [https://en.wiktionary.org/wiki/abarba], a large green-and-brown fruit with yellow flesh.
# [[pineapple]] [https://en.wiktionary.org/wiki/abarba], a large green-and-brown fruit with yellow flesh. <> (i) wani irin [[tsiro]] mai dogwayen ganyaye kamar na kaba, kansu da tsini, gefe-gefensu da ƙayoyi, ya fi yi a wuri mai laima da yawa. (ii) 'ya'yan wannan tsiron, wanda yawanci bayansu kore ne kafin su nuna, amma sukan zama rawaya-rawaya in sun nuna; bayan itacen yana da ƙurzunu-ƙurzunu,sai an fere da wuƙa kafin a sha ko ci.
#:''Ranar Litinin kuma an dauko hoton [[manyan]] kayan marmari kamar wadannan '''manyan [[abarban]]''' da aake sayarwa a birnin. [https://www.bbc.com/hausa/vert-tra-60805893]'' <br> '''[[giant|Giant]] [[pineapples]]''' are also pictured for sale in the city on Monday. [https://www.bbc.com/news/world-africa-60777278]
<gallery>
<gallery>
File:Pina.jpg|Pineapple fruit
File:Pina.jpg|Pineapple fruit
Line 13: Line 14:
[[Category:Fruits]]
[[Category:Fruits]]
[[Category:English Wiktionary Import]]
[[Category:English Wiktionary Import]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 04:45, 11 May 2022

Pronunciation

Noun

àbàrbā f (possessed form àbàrbar̃)

  1. pineapple [1], a large green-and-brown fruit with yellow flesh. <> (i) wani irin tsiro mai dogwayen ganyaye kamar na kaba, kansu da tsini, gefe-gefensu da ƙayoyi, ya fi yi a wuri mai laima da yawa. (ii) 'ya'yan wannan tsiron, wanda yawanci bayansu kore ne kafin su nuna, amma sukan zama rawaya-rawaya in sun nuna; bayan itacen yana da ƙurzunu-ƙurzunu,sai an fere da wuƙa kafin a sha ko ci.
    Ranar Litinin kuma an dauko hoton manyan kayan marmari kamar wadannan manyan abarban da aake sayarwa a birnin. [2]
    Giant pineapples are also pictured for sale in the city on Monday. [3]