More actions
Created page with "== Noun == <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # haɗuwar abu biyu da ƙarfi <> collision, meetup." |
|||
(7 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
== Noun == | == Noun == | ||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# [[haɗuwa]]r abu biyu da ƙarfi <> [[collision]], [[meetup]]. | # [[haɗuwa]]r abu biyu da ƙarfi, [[karo da juna]] <> [[collision]], [[meetup]]. | ||
# ''raguna biyu suna yin '''karo''' <> two rams are '''colliding'''.'' | |||
# [[kwabso]] | |||
# [[kaciɓis]] | |||
#: '' 'yan sanda sun yi karo da ɓarawo. '' | |||
# laƙabin da ake wa mai suna Baƙo. | |||
# [[occasion]], [[turn]], [[encounter]], [[time]] ([[lokaci]]). | |||
#: ''A wannan '''karon''' ba su ci nasara ba. <> THey did not win this '''time around'''.'' | |||
#: ''Wannan ne '''karo''' na farko tun daga zamanin Ibrahim, da ba a bukaci mutanen Allah su yi kaciya da aka saba yi wa mazansu a lokacin ba. <> For the first '''time''' since the days of Abraham, God’s people would no longer be identified by the fleshly circumcision of their males.'' | |||
== Noun 2 == | |||
# wani ɗan ƙaramin aikin da ake ba mutum ya yi lokacin da ya tashi yin nasa. | |||
== Noun 3 == | |||
{{suna|karo|karo-karo}} | |||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# gudunmawar da ake neman kowane mutum ya bayar cikin ƙungiya. <> membership fees, [[contribution]]. | |||
<!--begin google translation--> | |||
== [[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[karo]] == | |||
[[Clash]], [[crash]]. | |||
# {{cx|noun}} [[clash]] <> [[karo]]; [[bump]] <> [[karo]]; [[collision]] <> [[karo]]; | |||
[[Category:Google Translations]] | |||
<!--end google translation--> | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 16:44, 24 May 2022
Noun
m
- haɗuwar abu biyu da ƙarfi, karo da juna <> collision, meetup.
- raguna biyu suna yin karo <> two rams are colliding.
- kwabso
- kaciɓis
- 'yan sanda sun yi karo da ɓarawo.
- laƙabin da ake wa mai suna Baƙo.
- occasion, turn, encounter, time (lokaci).
- A wannan karon ba su ci nasara ba. <> THey did not win this time around.
- Wannan ne karo na farko tun daga zamanin Ibrahim, da ba a bukaci mutanen Allah su yi kaciya da aka saba yi wa mazansu a lokacin ba. <> For the first time since the days of Abraham, God’s people would no longer be identified by the fleshly circumcision of their males.
Noun 2
- wani ɗan ƙaramin aikin da ake ba mutum ya yi lokacin da ya tashi yin nasa.
Noun 3
m
- gudunmawar da ake neman kowane mutum ya bayar cikin ƙungiya. <> membership fees, contribution.