Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

karo: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
 
(5 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 1: Line 1:
== Noun ==
== Noun ==
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# [[haɗuwa]]r abu biyu da ƙarfi <> [[collision]], [[meetup]].
# [[haɗuwa]]r abu biyu da ƙarfi, [[karo da juna]] <> [[collision]], [[meetup]].
# ''raguna biyu suna yin '''karo''' <> two rams are '''colliding'''.''
# ''raguna biyu suna yin '''karo''' <> two rams are '''colliding'''.''
# [[kwabso]]
# [[kwabso]]
Line 7: Line 7:
#: '' 'yan sanda sun yi karo da ɓarawo. ''
#: '' 'yan sanda sun yi karo da ɓarawo. ''
# laƙabin da ake wa mai suna Baƙo.
# laƙabin da ake wa mai suna Baƙo.
# [[occasion]], [[turn]], [[encounter]].
# [[occasion]], [[turn]], [[encounter]], [[time]] ([[lokaci]]).
#: ''A wannan '''karon''' ba su ci nasara ba. <> THey did not win this '''time around'''.''
#: ''A wannan '''karon''' ba su ci nasara ba. <> THey did not win this '''time around'''.''
#: ''Wannan ne '''karo''' na farko tun daga zamanin Ibrahim, da ba a bukaci mutanen Allah su yi kaciya da aka saba yi wa mazansu a lokacin ba. <> For the first '''time''' since the days of Abraham, God’s people would no longer be identified by the fleshly circumcision of their males.''
== Noun 2 ==
# wani ɗan ƙaramin aikin da ake ba mutum ya yi lokacin da ya tashi yin nasa.
== Noun 3 ==
{{suna|karo|karo-karo}}
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# gudunmawar da ake neman kowane mutum ya bayar cikin ƙungiya. <> membership fees, [[contribution]].
<!--begin google translation-->
==  [[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[karo]] ==
[[Clash]], [[crash]].
# {{cx|noun}} [[clash]] <> [[karo]]; [[bump]] <> [[karo]]; [[collision]] <> [[karo]];
[[Category:Google Translations]]
<!--end google translation-->
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 16:44, 24 May 2022

Noun

m

  1. haɗuwar abu biyu da ƙarfi, karo da juna <> collision, meetup.
  2. raguna biyu suna yin karo <> two rams are colliding.
  3. kwabso
  4. kaciɓis
    'yan sanda sun yi karo da ɓarawo.
  5. laƙabin da ake wa mai suna Baƙo.
  6. occasion, turn, encounter, time (lokaci).
    A wannan karon ba su ci nasara ba. <> THey did not win this time around.
    Wannan ne karo na farko tun daga zamanin Ibrahim, da ba a bukaci mutanen Allah su yi kaciya da aka saba yi wa mazansu a lokacin ba. <> For the first time since the days of Abraham, God’s people would no longer be identified by the fleshly circumcision of their males.

Noun 2

  1. wani ɗan ƙaramin aikin da ake ba mutum ya yi lokacin da ya tashi yin nasa.

Noun 3

Tilo
karo

Jam'i
karo-karo

m

  1. gudunmawar da ake neman kowane mutum ya bayar cikin ƙungiya. <> membership fees, contribution.


Google translation of karo

Clash, crash.

  1. (noun) clash <> karo; bump <> karo; collision <> karo;