Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

raka: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
Line 1: Line 1:
==Verb==
==Verb==
[[raka]] | [[rako]] | [[rakiya]]
# taka wa mutumin da ya kawo maka ziyara zuwa ɗan wuri kusa-kusa ka dawo.
# taka wa mutumin da ya kawo maka ziyara zuwa ɗan wuri kusa-kusa ka dawo.
# tafi tare da mutum zuwa wani wuri don taimaka masa. <> going along with, tag-along with someone on a journey.
# tafi tare da mutum zuwa wani wuri don taimaka masa. <> going along with, tag-along with someone on a journey.

Latest revision as of 02:36, 1 September 2022

Verb

raka | rako | rakiya

  1. taka wa mutumin da ya kawo maka ziyara zuwa ɗan wuri kusa-kusa ka dawo.
  2. tafi tare da mutum zuwa wani wuri don taimaka masa. <> going along with, tag-along with someone on a journey.
    Ya raka babarsa zuwa Hajji.
  3. daɗe ko jima. <> to remain a while.
    Rigar nan tawa ta dan raka.

Verb 2

  1. kutsa.
    Ya raka kai cikin gida ba ko sallama.