More actions
Created page with "Quran/3/9 > Quran/3/10 > Quran/3/11 <html><img width=100% align=right src="https://legacy.quran.com/images/ayat_retina/3_10.png"/></html>{{-}} <big> إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ لَن تُغْنِىَ عَنْهُمْ أَمْوَٰلُهُمْ وَلَآ أَوْلَـٰدُهُم مِّنَ ٱللَّهِ شَيْـًۭٔا ۖ وَأُو۟لَـٰٓئِكَ هُمْ وَقُودُ ٱلنَّارِ ١٠ </big> Inna allatheena kafaroo l..." |
No edit summary |
||
(2 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 23: | Line 23: | ||
Wanda suka [[kafurta]] [[dukiyar]] su ba zai tallafa masu ba, ko ‘ya’yan su, daga wurin ALLAH. Wa’yannan su ne [[makamashin]] wuta. --[https://www.masjidtucson.org/hausa/Surah_003.pdf Masjid Tucson] | |||
Waɗanda suka kafirta, | |||
Waɗanda suka [[kafirta]], [[dukiyoyin]]<nowiki/>su ko [['ya'ya]]<nowiki/>nsu, ba za su amfana masu komai ba, game da Allah, kuma waɗannan su ne [[makamashin]] Wuta [https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt] | |||
Lalle waɗanda suka kafirta, dukiyoyinsu da [['ya'yan]]<nowiki/>su ba za su [[wadatar da]] su da komai ba a wajen Allah; kuma waɗannan su makamashi ne na wuta. --[[Rijiyar Lemo]] | |||
==Segmented== | ==Segmented== | ||
Line 36: | Line 39: | ||
</html> | </html> | ||
==3:10 Word by word== | ==3:10 Word by word== | ||
[[Category:Quran/3]] |
Latest revision as of 21:03, 1 May 2024
Quran/3/9 > Quran/3/10 > Quran/3/11
إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ لَن تُغْنِىَ عَنْهُمْ أَمْوَٰلُهُمْ وَلَآ أَوْلَـٰدُهُم مِّنَ ٱللَّهِ شَيْـًۭٔا ۖ وَأُو۟لَـٰٓئِكَ هُمْ وَقُودُ ٱلنَّارِ ١٠
Inna allatheena kafaroo lan tughniyaAAanhum amwaluhum wala awladuhum mina Allahishay-an waola-ika hum waqoodu annar — Transliteration
Indeed, neither the wealth nor children[1] of the disbelievers will be of any benefit to them against Allah—and they will be the fuel for the Fire.
— Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
[1] Wealth and children were considered the most important things in pre-Islamic Arabia, and so the frequent mention of these things in the Quran is meant to represent all worldly gains.
Indeed, those who disbelieve - never will their wealth or their children avail them against Allāh at all. And it is they who are fuel for the Fire.
— Saheeh International
Lalle ne waɗanda suka kãfirta, dũkiyõyinsu bã su tunkuɗe musu kõme daga Allah, kuma 'ya'yansu bã su tunkuɗẽwa, kuma waɗannan, sũ ne makãmashin wuta.
— Hausa Translation (Abubakar Gumi)
Wanda suka kafurta dukiyar su ba zai tallafa masu ba, ko ‘ya’yan su, daga wurin ALLAH. Wa’yannan su ne makamashin wuta. --Masjid Tucson
Waɗanda suka kafirta, dukiyoyinsu ko 'ya'yansu, ba za su amfana masu komai ba, game da Allah, kuma waɗannan su ne makamashin Wuta [1]
Lalle waɗanda suka kafirta, dukiyoyinsu da 'ya'yansu ba za su wadatar da su da komai ba a wajen Allah; kuma waɗannan su makamashi ne na wuta. --Rijiyar Lemo
Segmented
3:10 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: